Kalaman da mata suka tsana daga wajen namiji

Kalaman da mata suka tsana daga wajen namiji 



Shin ko kunsan irin kalaman da mata suka tsani jin irinsu daga wajen namiji? 


A yau za mu bayyana muku jerin wasu kalamai 3 wanda mata suka tsani jin daga wajen maza. 


Akwai wasu kalamai da maza ke yiwa mata wanda galibin mata sun tsani su ji irin wadannan kalaman. Sai dai ba duka mazan ne ke tunanin furta wadannan kalaman ga mata yana saka su bacin rai ba. 


Hakan yasa a cikin wannan video da za ku kalla wata mata ta yi bayani kan kalaman da mata suka tsana daga wajen namiji ko abokina su ko kuma masoyinsu.

Video


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post