Hanyoyi 3 Na Gamsar Da Mace Cikin Sauki A Jima'i

Kalaman da mata suka tsana daga wajen namiji
Kalaman da mata suka tsana daga wajen namiji 



Da akwai abubuwan dake hana wasu matan samun gamsuwa na jima'i ba kuma cuta bane akasarinsu.


Macen da bata zina idan tayi aure takan iya daukan sama da watanni kafin ta fara samun gamsuwa, wasu ma har sai sun soma haihuwa. 


Saboda shi gamsuwar mace a wajen mace ba kamar namiji bane, sai ta saba da jima'i sannan a iya gano wuraren dake saurin sata gamsuwa.


Maza da dama suna dauka da zaran sun zura azzakarinsu cikin farjin matansu sukayi gwatso suka fidda miniyi shikenan mace ta gamsu.


Hanyoyi 3 Na Gamsar Da Mace Cikin Sauki A Jima'i 


Akwai wasu hanyoyi masu sauki don gamsar da mace kamar haka. 


1. Wasannin Motsa Sha'awa:

Ba duk maza bane suke motsawa matansu sha'awa kafin fara Jima'i. Wasu mazan suna kamuwa burinsu kawai su shiga mace ba tare da an motsa Mata jikin ta ba.


- Masu wasanni ma wasu basu san inda zasu taba a jikin matansu ba bare ma su biya musu bukatarsu.


- Cikin karamin lokaci mace na iya gamsuwa ta hanyar yin mata wasanni.


- Dole maigida ya gano inda mace ke son a yi mata wasa da shi da kuma yadda take so a yi mata wasan.


- Akwai wacce ana mata sakace zata kawo. Akwai wacce sai an tsotsi farjinta ko nonuwanta. Akwai matan da shan bakin su ko nonuwansu kadai zai sa su gamsu.


- Dole ka gano matarka mai take so a Yi mata, ina take son a taba mata, yaya take son ayi mata.


2. Yanayin Kwanciyar Jima'i:

- Shi ma hanyace mai sauki wajen sakawa mace gamsuwa.


- Akwai matan da muddin ba tayi goho aka sadu da ita ba, to fa Sam bazata gamsu ba.


- Wasu burinsu namiji ya kwanta su hau kansa. Wasu sai an yi ta kwanciyar gado. Idan kana son ka iya gamsar da matarka yi kokarin wani yanayin ta ke so domin ta samu gamsuwa.


- Akwai wasu matan muddin ba wahalar dasu akayi ba basa gamsuwa. Akwai ma wadanda sai an dukesu ko ana saduwa da su ana marin duwawunsu basa gamsuwa. Yi kokarin gano wanne matarka take so.


3. Sumbatu:

- Maza da dama basu fahimci mata na son ana saduwa dasu ana musu sumbatu da surutai mara kangado.


- Akwai matan da suna ji kana saduwa da su kana santi, kana surutai, kana ambatar sunansu, kana tabbatar da soyayyar ka a gareta kamin nan ta samu biyan bukata.


- Da fatan maza magidanta zasu yi kokarin neman illimin gamsar da matayensu domin gudun matansu su raba musu kwana da wasu mazan.


Wannan sune hanyoyi 3 na gamsar da mace cikin sauki a yayin jima’i, da fatan wannan fadakarwar za ta yi amfani musamman ga ma'aurata da kuma wanda suke shirin yin aure.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post