Hanyoyi 3 Da Ake Gamsar Da Mace Cikin Sauki Yayin Jima'i

Hanyoyi 3 Da Ake Gamsar Da Mace Cikin Sauki Yayin Jima'i

Hanyoyi 3 Da Ake Gamsar Da Mace Cikin Sauki Yayin Jima'i 


Shin a matsayinka na namiji kana iya gamsar da matarka a duk lokacin da ta bukace ka? Idan har baka iya yin hakan, a yau na kawo maka wasu hanyoyi 3 da za su taimaka wajen gamsar da matarka cikin sauki. 


Ba tun yanzu ba mata suke korafin rashin samun gamsuwa irin ta Jima'i da mazajensu. Wasu har su gama rayuwar aure ba zasu taba sanin dadin Jima'i ba.


Ana samun mata sun yi aure sun hayayyafa da jikoki amma sam basu taba sanin jindadin Jima'i ba. Hakan kuma yana faruwa ne saboda yadda akasarin maza suke da jahilcin rashin sanin hanyoyin da zasu iya bi domin jiyar da matayensu kololuwar jin dadi a Jima'i da gamsar dasu.


Da akwai abuwawan dake hana wasu matan samun gamsuwa na Jima'i, ba kuma cuta bane akasarinsu.


Macen da bata zina idan tayi aure takan iya daukan sama da watanni kafin ta fara samun gamsuwa, wasu ma har sai sun soma haihuwa sannan suke iya samun jindadi da gamsuwar jima’i. 


Saboda shi gamsuwar mace a wajen mace ba kamar namiji bane, sai ta saba da jima'i sannan a iya gano wuraren dake saurin sata gamsuwan.


Maza da dama suna dauka da zaran sun zura azzakarinsu cikin farjin matansu sukayi gwatso suka fidda maniyyi shi Kenan itama mace ta gamsu, wanda kuma ba haka bane.


Hanyoyim Da Ake Gamsar Da Mace Cikin Sauki Yayin Jima'i


Akwai wasu hanyoyi masu sauki wajen gamsar da mace a yayin Jima'i, ga su kamar haka. 


Wasannin Motsa Sha'awa:


Ba duk maza bane suke motsawa matansu sha'awa ba kafin fara Jima'i. Wasu mazan suna kamuwa burinsu kawai su shiga mace ba tare da an motsa mata jikin ta ba.


- Masu wasanni ma wasu basu san wuraren da za su taba a jikin matansu ba bare ma su biya musu bukatarsu.


- Cikin karamin lokaci mace na iya gamsuwa ta hanyar yi mata wasanni, wata mace tafi bukatar wasa fiye da Jima'i.


- Dole maigida ya gano inda mace ke son a yi mata wasa da shi da kuma yadda take so a yi mata wasan.


- Akwai wacce ana fara yi mata sakace zata kawo. Wata macen kuma sai an tsotsi farjinta ko nonuwanta. Akwai matan da shan bakin su ko nonuwansu kadai zai sa su gamsu.


- Dole ka gano muhimmin abinda mace ke so  a yi mata, ina take son a taba mata, yaya take son ayi mata.


Yanayin Kwanciyar Jima'i mai gamsarwa


- Shi ma wata hanyace mai sauki wajen sawa mace gamsuwa.


- Akwai matan da muddin ba tayi goho aka sadu da ita ba, to fa Sam bazata samu gamsu ba.


- Wasu burinsu namiji ya kwanta su hau kansa. Wasu sai an yi ta kwanciyar gado. Idan kana son ka iya gamsar da matarka yi kokarin wani yanayin take so domin ta samu gamsuwa.


- Akwai wasu matan muddin ba wahalar dasu akayi ba basa gamsuwa, akwai ma wadanda sai an dokesu ko ana saduwa da su ana marin duwawunsu basa gamsuwa. Yi kokarin gano wanne matarka take so.


Sumbatu:

- Maza da dama basu fahimci mata na son ana saduwa dasu ana musu sumbatu da surutai mara kangado, hakan na kara musu samun gamsuwa.


- Akwai matan da suna ji kana saduwa da su kana santi, kana surutai, kana ambatar sunansu, kana tabbatar da soyayyar ka a gareta kamin nan ta samu biyan bukata.


Da fatan maza magidanta zasu yi kokarin neman illimin gamsar da matayensu domin gudun matansu su raba musu kwana da wasu mazan.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post