Kannywood
Fitacciyar jarumar Kannywood Saratu Daso ta rasu
Tuesday, April 9, 2024
0
![]() |
Fitacciyar jarumar Kannywood Saratu Daso ta rasu |
Allah ya yiwa Jaruma Saratu Gidado wadda aka fi sani da Daso rasuwa. Jarumar ta rasu ne a daren jiya Litinin kamar yadda wata makusanciyarta ta bayyanawa Rahma Radio.
Yan uwan Daso sun tabbatar da mutuwar jarumar bayan kwanciya bacci Jim kadan da yin sahur din ta.
An ce mutuwar fuju’a ce ta riske ta daga kwanciya barci bayan ta yi sahur.
Za a yi jana’izarta nan gaba a Kano.
Allah ya gafarta mata.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment