Yaya ake kwanciyar jima'i mai dadi? |
Kwanciyar jima'i mai dadi, na daga cikin abinda ke kara nishadin zamantakewar aure a tsakanin Ma'aurata
Shin yaya ake yin kwanciyar jima'i mai dadi a yayin kwanciyar aure? Wannan itace tambaya mai yawa da muka samu a wannan satin daga masu bibiyarmu, musamman sabbin ma'aurata wanda basu iya salo na kwanciyar jimai ba.
Wasu na fadin cewa ai ita kwanciyar jima'i ba sai an Koyawa miji ko mata ba, ai dabbobi ma suna yin jima’i kuma ba koya musu aka yi ba, meyasa shi kuma Dan adam za'a ce sai an koya masa?
Shi jimai ai dama kowa yasan yadda ake yi, to amma akwai salo-salo da dabarun Yadda ake gudanar da Jima'i mai dadi wanda ba duka ma'aurata ne suka san yadda ake yi ba. Hakan yasa muje kawo muku hanyoyi da dabaru kan yanayin kwanciyar jima'i mai dadi wanda ma'aurata za su ji dadi kuma su samu gamsuwa da juna.
kwanciyar jima'i mai dadi
Shi salon Kwanciyar Jima'i yana taimakawa miji da mata su samu sauki, da nishadi a yayin Jima'i, sannan kuma zai tabbatar da samun biyan bukata yadda ya dace a tsakanin Ma'aurata. Ga wasu daga cikin kwanciyar jima'i mai dadi kamar haka;
(1) idan kinyi kwanciyar jima'i ta faifai a yayin da mai gida yake tsakiyar kan jima'i, sai kiyi kokari ki saka masa harshanki a kunne kina tsotsa zai dinga ihu kuma zai miki kyauta
(2) idan kinyi goho to yazama dole kidinga tura duwawunki har gabansa ya dinga tabo albasar mararki nan ma zaiyi ihu kuma zaki samu kyauta daga wajensa.
(4) zaki kwanciyar kafada ki daga kafarki daya yana yi kina matsa masa nonuwansa nan ma zai sha ihu kuma zaki. Wannan zai taimakawa miji da mata samun gamsuwa da jindadin Jima'i.
(5) karki yadda ya hau kanki da wuri, kisha masa nono ki tsotsi gabansa sosai ki juya shi har sai yafara kuka sa ki hau kansa, to anan ne zakiji dadi wanda baki taba ji ba.
Wannan sune kwanciyar jima'i mai dadi, wanda idan ma'aurata na yi za su dinga yi don samun gamsuwa da jindadin junansu ba tare da wahalar da juna ba. Da fatan ma'aurata za su dage da yi wa juna abubuwan da ya kamata don gamsar da junansu.