Yanzu-Yanzu: An yankewa Dan China daya kashe ummita hukuncin kisa - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Yanzu-Yanzu: An yankewa Dan China daya kashe ummita hukuncin kisa

Yanzu-Yanzu: An yankewa Dan China daya kashe ummita hukuncin kisa.

Yanzu-Yanzu: An yankewa Dan China daya kashe ummita hukuncin kisa


Bashir A Bashir Tudun Wada Wakilin a gidan Nasara radio ya rawaito labarin cewa: Babbar Kotun Jihar Kano ta yankewa (Geng Quarong) Hukuncin Kisa ta hanyar rataya bisa samun sa da laifin kashe wadda yake nema (Ummu - Khulsum Sani Buhari).


Kotun High Court dake Birnin Kano, ta yankewa Bachanise mai suna Geng Quarong, hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan kammala dukkan binciken daya tabbatar da shi ya kashe budurwar sa margayiya Ummulkhulsum Sani Buhari.


Antoni Janar na jihar Kano, Haruna Dederi ne ya bayyana wa 'yan jarida hukuncin da kotun ta dauka.


Shekaru kusan biyu kenan aka kwashe ana gwabza wannan shariar domin kuwa tun a cikin 2022 dai lamarin ya faru kuma ake ta zaman shari'a domin cimma matsaya.



Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel