Ya ake gane mace tana son acita |
Akwai wasu alamomin da mace ke nunawa idan tana son acita
Shin ya ake gane mace na son aci ta? Wannan itace tambaya da tai yawa a wannan satin daga sabbin angwaye da sukai aure. Akwai kuma samari dake shirin yin aure wadanda ke neman karin bayani kan hakan.
Hakan yasa na kawo muku bayani kan yadda za ku ga ne idan mace na son a yi jima’i da ita. Ina fatan za ku amfana daga abubuwan da za ku karanta. Domin wannan darasin akwai Ilimi da amfani sosai a tattare dashi.
ya ake gane mace tana son acita
Idan mace na cikin sha'awa ba kasafai ta iya fitowa fili ta bayyanawa mijinta ba, sai dai akwai wasu alamomi da suke iya nunawa na zahiri da zaka iya fuskantar hakan. Ga su kamar haka;
Kallon Idanu: idan kaga matarka ta kura maka ido tana kallon ka, tana aika maka da sako ne ka kusance ta don ka yi jima’i da ita. Akwai kallon da mace idan ta yi maka shi zaka iya fassara shi da yanayin da take nufi.
Wasanni da jikinta: Yana daga cikin alamomin da mace ke Nunawa idan tana so acita shine, wasa da wasu bangare na jikinta. Kamar gashin kanta, ko wasa da hannayenta duk don ka ankara ka kawo mata dauki.
Hira Mai Dadi: ya ake gane mace tana son acita, Idan kaga matarka tana yi maka hira mai ratsa jiki mai tayar da sha'awa, da maganganu masu motsa sha'awa kawai kai kokari ka kusance ta domin tana cikin bukatar ka.
Idan ka samu daya daga cikin wadannan alamomi, kada ka bari ka tafi ka barta ba tare da ka biya mata bukatar sha'awar ta ba. Don wannan sune manyan alamomin na ya ake gane mace tana son acita.