Yadda Ake Gamsar Da Mace Taji Dadi Sosai

Yadda Ake Gamsar Da Mace Taji Dadi Sosai
 Yadda Ake Gamsar Da Mace Taji Dadi Sosai 


Gamsar da mace lokacin saduwa yana karawa namiji kwarjini a wajen mace akasin haka kuma yana kawo raini da wulakanci, wanda wannan ba dabi'ar gwarzon namiji bane


Shin a matsayinka na sabon ango kasan yadda ake gamsar da mace har bukatar ta tabiya? Idan baka sani ba yi kokari ka Karanta wannan rubutun har karshe domin zai amafane ku. 


Da yawa daga cikin maza basu han hanyoyin gamsar da mace ba, wanda hakan babbar matsala ne, domin ita mace tana son kafin a sadu da ita a fara yi mata wasanni na, wuraren motsa sha'awar mace, wanda zai saurin tayar mata da sha'awa har ya gamsar da ita. 


Gamsar da mace lokacin saduwa yana karawa namiji kwarjini a wajen mace akasin haka kuma yana kawo raini da wulakanci, wanda wannan ba dabi'ar gwarzon namiji bane domin shi gwarzon namiji ya kanyi kokarin magance duk wata matsala da zata hanashi gamsar da iyalansa, matsalar daga wurinsa ne ko daga wajen matarsa. Nasara ko faduwa bata samun namiji saida sahalewar mace, mace itace alkiblar namiji komai jarumtar sa itace rauninsa, kuma domin samun daraja a wajenta dole sai namiji ya zama gwarzo wanda yake rikida akalar zuciyarsa ba wai wanda zuciyarsa ke rike akalar saba.


Wannan shine gwarzon namiji wanda akidarsa itace shimfida rayuwar farin ciki da abokiyar rayuwarsa wato matarsa, Jarumin yasha alwashin cimma burinsa ta hanyar yiwa rayuwarsa tsari me kyau har sai da takai kafın aurensa ya samu komai na jin dadin rayuwa a tunaninsa mace ta gari itace kadai bukatarsa awajen Allah sai kuma gashi Allah ya amshi addu'arsa, to sai dai kash abunda akaso ya faru ba shine ya faru ba, bayan anyi aure nanfa wannan jarumin ya sake fahimtar hankali ba zai taba kwanciyaba har sai anyi farin ciki da iyali shikuwa farin ciki da iyali bazai taba samuwa ba har sai an magance matsaloli a bangaren kwanciya. Domin kuwa ita mace babban abinda take bukata shine gamsarwa. 


Yadda Ake Gamsar Da Mace

Na kirashi da gwarzon namiji ne saboda shine mutum na farko da yayi tattaki har saida takai ga ya ketare iyakar kasar sa ya shiga wata kasar domin magance matsalolin iyalinsa wanda a cewar mata wannan ba dabi'ar maza bane suna ganin matsalolin aure na mata ne Harma suna ganin idan namiji yaga mace ta kasa gyara matsalarta tofa zabi biyu zai bata kodai ya kara aure ko kuma tasan yanda dare yayi mata amma a yau wannan jarumin ya karyata wannan hasashen yayi kaca kaca da kundin shi kadai ya samarwa gidansa da matarsa farin ciki.


Babban abinda ya kamata namji yai shine ya gano abubuwan da mace tafiso ataba mata, a lokacin kwanciyar jimai. Da kuma sanin yadda ake tsokano sha'awa mace, da kuma sanin yadda ake kwanciya da mace, wannan zai taimakawa namji sanin yadda ake gamsar da mace taji dadi har ta biya bukatar ta. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post