Styles na kwanciyar aure

Styles na kwanciyar aure
 Styles na kwanciyar aure 


Akwai Styles na kwanciyar aure masu yawa wanda ya dace ma'aurata su dinga yi da junansu don samun nishadi da jindadi a zamantakewar aure


Akwai Style na kwanciyar aure iri-iri wanda ya kamata duk ma'aurata su sansu, kuma su rika yin amfani dashi ba wai kullum a rika maimaita abu guda daya ba, ko kuma idan mai gida yazo sai dai ki kwanta sharkaf kamar katifa, kawai sai dai ya haye kanki ya biya bukata ya tashi. Wannan babban kuskure ne. Matan aure Ya kamata a riga sauya style din kwanciya, da yin salo iri-iri kamar tsotsan azzakari, tsotsa nono sumbatar jiki, da dai sauran wasanni dan jin dadin ku.


Hakan yasa a yau na kawo muku hanyoyin Styles na kwanciyar aure, wanda idan ma'aurata na yi za su ji dadin biyan bukata tare da samun gamsuwa yadda ya dace. Domin jima’i shine babban jigo na jindadi da samun farin ciki da kaunar juna a zamantakewar aure. 


Styles na kwanciyar aure 

Akwai  Styles na kwanciyar aure masu yawa wanda ya dace ma'aurata su dinga yi da junansu, ga su kamar haka;


Kwanciyar Gaba Da Gaba (kallon juna): wannan kwanciya ma'aurata na yin ta, amma basu kware akan yadda zaa samu gamsuwa ba. Yadda ake yin wannan kwancciya kuwa shine, mace ta kwanta akan gadon bayanta ta wara cinyoyinta, shi kuma miji ya kwanta akan ruwan cikinta suna kallon juna. Amma miji ya dan dafa gado ko shimfidar da suke kai, domin ya rage nauyinsa akan matar tasa. sai ya sanya ciyoyinsa a tsakanin nata sannan sai ya sanya azzakarinsa cikin farjinta. wannan Styles na kwanciyar aure, na da kyau sosai sannan kuma tana baiwa ma'aurata damar yin shafe-shafe da gugar juna yadda ya dace. 


Kwanciyar Jima'in Zaune: wannan shima Styale ne mai kayatarwa sosai, don yana sa gamsuwa sosai a tsakanin Ma'aurata. Yadda ake yin wannan jima'in shine, namiji zai zauna a kan gado ko kujera, ita kuma matar zata zauna akan cinyoyinsa, sannan sai ta raba cinyoyinta. Shi ma namijin ya dan bude gwuiwoyinsa domin ya raba cinyoyin matar tasa. sai ya shiga da azzakarinsa sannu a hankali. Styles na kwanciyar aure ne dake da tasiri har mutum yaji ya gamsu. 


Style na Kwanciyar Mimmike: Wannan kwanciyar an fi yinta ne ida namiji ya kasance mai karamin azzakari. Domin tana taimakawa wajen matse farjin mace ta yadda cewa lalle komai kankantar azzakari zai gamsar da ita. Yadda ake yin wannan kwanciyar shine, bayan namiji ya shigar da azzakarinsa cikin farji mace, sai macen ta hade cinyoyinta ta mike kafafunta, shi ma namiji sai ya hade cinyoyinsa ya mike kafafunsa, ya kwanta dare-dare a kanta.


Style na Kwanciyar Hawan Doki: Yadda ake yin wannan kwanciya shine, namiji ya kwanta akan gadon bayansa ya lankwashe gwuiwarsa kadan ta yadda zai dan dago cinyoyin mace da guiwar, ita kuma mace sai ta bude cinyoyinta ta raba su ta sa mijin a tsakiya ta zauna a kansa, ta dan kwanta kadan a kan kirjinsa, daga nan sai ta rinka motsawa tana turawa gaba da baya kamar ta hau doki. Styale na kwanciya aure ne dake saka nishadi sosai a tsakanin Ma'aurata. 


Wannan sune style Styales na kwanciya aure wanda ke sa jindadi da karin kauna a tsakanin Ma'aurata. Bai kamata a dinga yin salon Kwanciya guda daya ba, yana da kyau a koyi hanyoyi da salo na gudanar da jimai don gamsar da juna. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post