Malama Juwairiyya kwanciyar aure |
Malama juwairiya kwanciyar aure, ta yi bayani kan yadda ya dace ma'aurata su dinga yi a yayin kwanciyar aure don kara samun nishadi da gamsuwar juna
Iya Kwanciyar jima'i abu ne mai kyau da duk wani mai aure mace ko namiji ya dace ya sani. Domin hakan yana kara soyayya da kaunar juna tsakanin ma'aurata. Fitacciyar masaniya a addinin musulunci Malama Malama Juwairiyya tana yawan yiwa mata ma'aurata bayani akan kwanciyar aure da irin salon, yadda ake yinsa da kuma matakan da ake yin amfani dasu.
Malama Juwairiyya kwanciyar aure
Kamar yadda kowane mai aure ya sani, iya kwanciyar aure tana da muhimmanci a rayuwar ma'aurata. Duk ma'auratan da basa iya yin kwanciyar aure da za ta gamsar dasu da nishadantar dasu zaka same su babu walwala da annashuwa a zamantakewar auren su.
Malama juwairiya kwanciyar aure, ta yi bayani kan yadda ya dace ma'aurata su dinga yi a yayin kwanciyar aure, da lokutan da ya dace a yi kwanciyar aure gwanda zai tabbatar da jindadi da nishadin ma'aurata.
1) Tsafta, babban abinda ma'aurata su fara kulawa dashi a yayin kwanciyar aure shine tsafta, tsafatar gurin kwanciya da tsafatar jiki shine jigon jindadin Jima'i. Yin wanka da wanke baki da hammata da matse-matsi shine babban abinda yafi dacewa a baiwa kulawa tare da fesa turare a shimfida da kuma jiki.
2) Salon kwanciyar aure, yana da kyau ma'aurata su san irin kwanciyar dake taimaka musu wajen samun gamsuwa, a rage yawan maikaita kwanciya guda daya musamman wadda ke haddasa saurin gajiya da rashin samun gamsuwa. Akwai salo iri-iri na kwanciyar aure wanda idan ma'aurata na yi zai taimaka musu wajen samun gamsuwa.
Akwai salo irir-iri na kwanciyar aure da ya dace ma'aurata su dinga yinsa (Malama Juwairiyya kwanciyar aure) wanda ke kara musu jindadi da saurin gamsuwa ba tare da walaha ba a yayin Jima'i.