Ga Nau'in Abinci 7 Dake Kara Lafiyar Yin Jima'i

Ga Nau'in Abinci 7 Dake Kara Lafiyar Yin Jima'i
Ga Nau'in Abinci 7 Dake Kara Lafiyar Yin Jima'i


Samun karin Kuzarin jima’i yana da tasiri ne daga irin abincin da muke ci na yau da kullum, yanayin abincin da kake ci yanayin karin karfin Kuzarin days Zaka Iya samu yayin gudanar da Jima'i 

Cin abinci mai kyau na daga cikin abinda ke taimakawa inganta lafiya da karin Kuzari yayin gudanar da Jima'i. Masana sun bayyana wasu nau'in abinci da cin su ke taimakawa inganta karfin saduwa 


Kwai (eggs) 

Kana buƙatar cin kwai idan kana so ka sami karin lafiyar gaba. Kwai na ƙunshe da sinadarin amino L-arginine wanda ke taimakawa kara girman gaban namji. Kamar yadda kake so; cin dafaffen kwai, ko hada kwai da wani abun a ci, ko a soya kwai duk zasu baka ƙarfin da kake buƙata.


Duka suna cika da sinadarin protein, wanda zai ci gaba da baka Kuzari irin yadda ya dace. Sannan kuma yana ƙunshe da sinadarin amino acid, wanda zasu ƙare wasu nau'in cututtukan zuciya da kuma ƙara girman gaba.


Kankana (Watermelon)

Kankana na dauke da Sinadarin citrulline, wanda ake iya samu a cikin kankana. zai iya samun matsayin Viagra a jikin mutum idan ya ƙara nitric oxide wanda ke sa saurin gudanar jini a jikin mutum. 


Koffi (Ginseng Tea) 

Shan shayin kofi nai taimakawa gudanar jini a jikin dan adam, wanda ke taimakawa samun Karim Kuzari a lokacin saduwa da Iyali. Yawanci shan Koffi a koda yaushe yana haifar a matsala ga lafiya. Sannan yana rage yawan sha’awar jima’i. Amma shan Ginseng tea lokaci zuwa lokaci yana kara karfi da sha'awar son Jima'i. 


Yana da mahimmanci ku san cewa cin abinci mai kyau yana kara karfin sha'awar son yin jima’i. Idan zaka dinga cin abinci mai kyau da gina jiki zai taimaka maka samun gudanar da Jima'i mai dadi da Kuzari. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post