An gurfanar da jarumar Kannywood Amal Umar a gaban Kotu kan zargin laifi - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

An gurfanar da jarumar Kannywood Amal Umar a gaban Kotu kan zargin laifi

An gurfanar da jarumar Kannywood Amal Umar a gaban Kotu kan zargin laifi
Amal umar



Rundunar Æ´an sanda shiyya ta daya Zone One, dake nan jihar Kano, Æ™arÆ™ashin AIG Umar Mamman Sanda, sun gurfanar da guda daga cikin Æ´an masa’antar shirye fina-finan Hausa ta Kannywood, mai suna Amal Umar, a gaban kotun majistiri mai lamba 24, dake zamanta a unguwar Gyadi-gyadi.


Bayanin hakan na Æ™unshe ne ta cikin wata sanarwa da mai magana da yawun ‘yan sandan shiyya ta daya wato Zone One CSP Bashir Muhammad ya fitar.


An dai gurfanar da Amal Umar ne a gaban kotun bisa zargin ta da yunƙurin bada cin-hancin zunzurutun kuɗi Naira Dubu Ɗari Biyu da Hamsin, ga ɗan sandan da ke bincike a kan wani laifi da ake zargin da hannun ta wajan aikata wa.


CSP.BASHIR MUHAMMAD,ANIPR

PUBLIC RELATION OFFICER ZONE ONE HEADQUATERS,KANO.

Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel