Abubuwan lura a lokacin watan Ramadan |
Shi dai watan azumi ana yinsa ne duk shekara sau 1 har tsawon kwanaki 29 zuwa 30. Wata ne da Allah S.W.T ke gafartawa Musulmi, kuma wata ne da aka saukar da Quran maigirma
Munshiga watan Azumin Ramadan, wata ne mai girma da alfarma a wajen dukkan wani Musulmi a fadin duniya. ramadan mubarak, wata ne da dukkan Musulmi ke yin azumi har tsawon kwanaki 29 zuwa 30. A farkon watan na Ramdan musulmai ke tura ramadan greetings messages, ga 'yan uwa, abokai da Iyali.
Wasu na yin amfani da kafafen social media su daura ramadan greetings images, don nuna farin ciki da zuwan watan na ramadan. Wasu kuwa suna yin ramadan kareem wishes ta hanyar tura sakonnin ta waya ko Whatsapp ko Twitter don nuna farin cikin su kan zuwan watan Azumin Ramadana.
Shi dai watan azumi ana yinsa ne duk shekara sau 1 har tsawon kwanaki 29 zuwa 30. Wata ne da Allah S.W.T ke gafartawa Musulmi, kuma wata ne da aka saukar da Quran maigirma, shiyasa ake son masu azumi su dinga yawan Karanta shi a kullum. Tare da yin addu'oin samun rahamar Allah.
Ramadan mubarak, ana yin salloli a cikinsa don neman gafara a wajen Allah S.W.T. Ana fara yin azumi tun daga fitowar rana har zuwa faduwar rana, wato lokacin iftar. Musulmai suna taruwa a Masallaci don yin iftar, wasu kuwa suna yin iftar a gidajensu da family. Bayan yin fitar kuma ana yi wa juna ramadan greetings and wishes.
A cikin watan Ramadan, ana so Musulmi ya kiyaye kansa daga aikata ayyukan haramun kamar shan giya, taba, kwanciyar aure tsakanin mata da miji lokacin azumi. Ibada kawai ake so a dage da aikatawa.
Ramadan 2024 start date, 11 March wanda zai kare a watan April 10 zuwa 11. Wanda za'a yi sallar Eid. Muna fatan dukkan Musulmi a fadin duniya za su yi azumi cikin kwanciyar hankali da wadata tare da samun zaman lafiya a dukkan kasashen Musulmi da ke fama da tashe-tashen hankula.