Yanayin mace mai dadi a yayin Jima'i

Yanayin mace mai dadi a yayin Jima'i
 Yanayin mace mai dadi


Masana sun bayyana wasu alamomi da yanayin mace mai dadi, kamar doguwar mace mai girman Kugu, da mace doguwa mai nono, mace gajeriyar mai nono da diri duk suna nuna alamar yanayin mace mai dadi a cewar binciken masana. 


Yaya ake gane mace mai dadi? Wannan itace tambayar da na samu daga cikin wasu masu bibiyar Shirye-Shiryen mu. Hakan yasa yau na shirya kawo muku bayani kan mace mai dadi. 


Gane yanayin mace mai dadi ba abu ne mai sauki ba, duk da wasu masana Jima'i sun kawo bayanai da alamomin da ake iya gane mace mai dadi da ni'ima tun kafin a kwanta da ita. Hakan yasa na zurfafa bincike don gano sahihancin hakan. 


Yanayin mace mai dadi 

Kamar yadda kowa ya sani mata sun sha bamban ta wajen dadi da ni'ima, amma ita mace guda daya ce abinda wannan take dashi itama waccen tana dashi. Kamar yadda na fada tun a farko masana sun bayyana wasu alamomi da yanayin mace mai dadi, kamar doguwar mace mai girman Kugu, da mace doguwa mai nono, mace gajeriyar mai nono da diri duk suna nuna alamar yanayin mace mai dadi a cewar binciken masana. 


Sai dai duk wadannan alamomin da masana suka bayyana zasu iya zama hakan za ku su iya kasancewa ba hakan ba. Domin kai tsaye don kaga doguwar mace mai nono ko diri ba lallai ta iya zama mai dadi ba, kana iya ganin mace siririya mara nono da diri amma kuma ka same ta da dadi da ni'ima. 


Idan kai saurayi ne dake son auren mace dake da yanayin mace mai dadi, kada kace za ka mayar da hankali kan hange ko neman sanin alamomin mace mai dadi, kai dai yi kokarin ka samu mace mai tsafta da mutunci wacce za ta kula dakai ta gamsar dakai a lokacin da kake bukatar ta. Tunda ba don yanayin dadin ta zaka aure ta ba. 


Daga karshe inaso duk wani saurayi dake son sai yasan yanayin mace mai dadi sannan zai aure, to lallai kana bata lokaci ne don babu wasu alamomi na zahiri dake da tabbas akan dadin mace ko rashin dadin ta. Da fatan wannan darasin ya amfane ku. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post