Yadda Ake Motsa Sha'awar mace

Yadda Ake Motsa Sha'awar mace
 Motsa Sha'awar mace


Gano hanyoyin motsa sha'awar mace abu ne mai sauki, sai dai maza da yawa basu iya gano yadda za su yi matansu ba 


A matsayinka na miji kasan abinda ke saurin motsa sha'awar matarka? Idan haryanzu baka iya gano abinda yafi motsa sha'awar matarka ba wannan darasin naka ne, domin zai amfane ka wajen sanin yadda zaka motsa sha'awar mace tare da gamsar da ita yadda ya dace.


Gano hanyoyin motsa sha'awar mace abu ne mai sauki, amma abin takaici ana samun maza da yawa basu san yadda za su gamsar da mace ta hanyar motsa mata sha'awarta ta tashi, kuma basu damu su san hakan ba. Hakan yasa na kawo muku salon hanyoyi na motsa sha'awar mace.


 Motsa Sha'awar mace

Yaya ake motsa sha'awar mace? Wannan itace tambaya da yawa daga cikin masu karatu za su tambaya a ran su. Idan har kaji hakan a ranka to ga wasu abubuwa da za ka dinga yiwa matarka don saurin motsa mata da sha'awar ta. 


Wasa da nonon, idan kana son kai saurin motsa sha'awar mace yi kokari kai mata wasa da nono, shi wasa da nono ba wai murza shi ake da karfi ba, ana shafar su ne a hankali tare da murza kan, sannan kana iya saka daya a baki ka yi wasa da dayan. Idan Kana yiwa mace irin wannan salon wasa da taba nono yana saurin isar da sakon motsa sha'awar mace. 


Yin sumbata, kodayake ba duka ma'aurata ne ke yin kissing ba saboda wasu dalilai da ba zan iya bayyana muku su a yanzu ba. Amma dai kiss na daga cikin abubuwan dake saurin motsa sha'awar mace kafin saduwa da ita. Idan baka yiwa matarka kiss yi kokari ka fara daga yau domin hakan zai sa ka gane yana sa taji dadi ko akasin hakan. Idan yana sa taji dadi ta fita daga hayyacinta yi kokari ka dinga yi mata koda kuwa kai baka jindadin. 


Wasa da dan tsakan mace, bantaba jin labarin macen da bata jindadi idan aka yi mata wasa da dan tsakan ta ba. Shi dan tsakan mace wata yar fata ce a saman farjinta da idan miji yai mata wasa take gushewa don dadi. Idan kasan baka yin hakan kai kokari ka fara don shine abinda yafi motsa sha'awar mace a yayin wasan jima’i. 


Kowace mace da irin salon da yake saurin motsa mata sha'awa, kai dai abinda ya kamata ka fara yi shine ka gano me matarka tafi so dake motsa sha'awar ta. Hakan zai taimaka maka saurin gamsar da ita a yayin Jima'i. Don akwai mata da yawa dake korafin basa samun gamsuwa wajen mazajensu, wanda bincike ya tabbatar da cewa duk rashin yin wasanni ne da rashin sanin abinda za ka yiwa mace har ta gamsu. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post