Yadda Ake Maganin Karfin Maza Har Tsufan Mutum

Yadda Ake Maganin Karfin Maza Har Tsufan Mutum
Yadda Ake Maganin Karfin Maza Har Tsufan Mutum 


Akwai mazan da basa iya haura minti biyar, wasu ko minti 3 basa iya yi suke kawowa. Wani kuma matsalar daukewar sha'awa wanda zakaga yana fara taba mace tun kafin ya fara jima’i da ita sai ya kawo


Rashin motsa jiki, shan abubuwan masu maiko, shan kayan zaki, shan abubuwa masu dauke da gas na daga cikin abinda ke haddasawa namiji rashin gamsar da Iyali. Wanda wannan matsalar ita ce maza da yawa ke Korafi akai na rashin gamsar da iyalansu.


Akwai mazan da basa iya haura minti biyar, wasu ko minti 3 basa iya yi suke kawowa. Wani kuma matsalar daukewar sha'awa wanda zakaga yana fara taba mace tun kafin ya fara jima’i da ita sai ya kawo. Wanda wannan babbar matsala ce. Ana so akalla namiji yai minti 7 zuwa 10 yana saduwa da mace wannan shine ke nuna alamar lafiya.


Maza da yawa na yin amfani da maganin karfin maza, sai dai da dama basa samun biyan bukata, wasu akwai wasu cutuka a jikinsu wanda ke jawo musu rashin dadewa akan mace, misali masu larurar hawan jini ko sanyi, yana da kyau kafin su fara shan maganin karfin maza su fara yin maganin hawan jini da sanyi.


Akwai magunguna da dama da mutum zai iya yin amfani dasu koda yana da cutar hawan jini, ciwon sugar, ciwon sanyi ba tare da samun wata matsala ba.


Yadda Ake Hada Maganin Karfin Maza

Don hada wannan maganin sai Ku samu wannan abubuwan;

  • Kanunfari
  • Citta
  • Namijin Goro


Ku hade su guri daya ana tafasawa ana sha kamar shayi, insha Allah duk matsalar rashin karfin Namiji za'a magance matsalar, yana wanke dattin mara, yana kara karfin gaba da magance kankancewar azzakari.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post