Yadda Ake Gane Anci Gindin Mace

Yadda Ake Gane Anci Gindin Mace
Yadda Ake Gane Anci Gindin Mace 

Ka kula da yadda take mu'amala da kai idan kaje gunta, shin tana yin irin kwalliya wacce take tayarma da sha'awa, wato daka ganta kaji burarka ta miƙe ko kaji wani abu a zuciyarka kamar ya fita? 


Shin a matsayin ka na saurayi kana tunani ko kuma kokwanto dangane da masoyiyarka, irin kokwanton na bangaren jima'i, wato kana tunanin ta taɓa yin jima'i a baya ko kuma wani ya santa a matsayin 'ya mace? Duka dai wadancan bayanai suna magana ne kan yadda ake gane anci gindin mace. A wannan rubutu zamu kawo muku wasu daga cikin hanyoyin na yadda ake gane anci mace.


Yadda Ake Gane Anci Gindin Mace 

Samari da dama masu shirin yin aure, na neman sanin hanyoyi da za su iya gane ko masoyiyar su ta taba yin zina, ma'ana shin an taba cin gindinta ko kuwa? Hakan yasa a yau muka kawo musu wasu daga cikin hanyoyin da ake iya gane anci gindin mace musamman wacce bata taba yin aure ba. 


Duk da yake ganin wata alama guda ɗaya ko kuma dukansu baya tabbatar da gaskiyar cewa an taɓa cin gindin masoyiyar taka, sai anyi taka tsantsan wajen fuskantar irin wannan ƙalubale, domin akwai macen da zata iya ko kuma kasantuwa da abubuwan da zamu lissafo na yadda ake gane anci mace.


A sahihancin bayanan-mu shine sahihiya kuma ingantacciyar hanya na yadda ake gane anci gindin mace, shine ka tambayeta baki da baki ta baka amsa. Misali " Shin wance kin taɓa kwanciya da wani a rayuwarki " nasan ba ko kokwanto matan hausawa zasu ce " wannan, wace tambayace" na sani , nifa nasan halin kayana, wata ƙila a ƙarshe ma, kodai ku fara faɗa ko kuma a rabu, Dalili " cewa za tayi kana zarginta ". Wannan dai hanya ce mara ɓullewa, don gudun matsala tofa karka gwada. Amma idan kana soyayya ne da mace da ta kasance yare wato wacce ba bahaushiya ba, to zaka iya gwada yi mata wannan tambayoyi don samun amsa kai tsaye. 


Hanyoyin yadda ake gane anci gindin mace

Ga hanyoyi na yadda ake gane anci gindin mace, akwai hanyoyi da dama da ake iya gane hakan amma ga wasu daga cikin su da za mu iya kawo muku su kamar haka;


1. yanada matuƙar muhimmanci ka sani cewa babu wata hanya ko wata alama kai tsaye wacce zata tabbatar maka da cewa an taɓa cin gindin mace idan har ba aure ta yi ba. Saurin bayar da kai ga mace ga saurayi, Na ɗaya daga cikin yadda ake iya gane anci gindin mace, wato abun nufi shine mace zata baka kanta ba tareda kasha wata wahala ba, kawai daga nemanta saita baka kanta har ka samu damar cin gindinta, macen da bata saurin sakin jiki ko bayar da kai cikin sauƙi ga namiji to fa zaku ganta tana matuƙar tsoron saurayinta ya matsa ko da a kaɗan-ne kusa da ita, hasalima wata kana matsawa kusa da ita za kaga tayi baya ko gefe da sauri.


Amma idan har tanada sakin jiki, tofa zaka samu damar fara shafa jikinta cikin sauƙi, wanda hakan zai kai ga anci duri. Koda kai baka taɓa cin durinta ba to wata ƙila wani ya taɓa cinta, to da zarar kaga budurwa tana sakarma jiki kayi abinda kaga dama da ita to fa akwai alamun an taɓa cinta. A ƙarshe dai zamu iya yawan bayar da kai ko sakin jiki ga ɗiya mace na daga cikin hanyoyin yadda ake gane anci budurwa. Duk da hakan bazai zama hanya ta tilas cewa an taɓa cin gindinta ba. 


2. Hanya ta biyu ta yadda ake gane an taɓa cin gindin mace, shine ka kula da yadda take mu'amala da kai idan kaje gunta, shin tana yin irin kwalliya wacce take tayarma da sha'awa, wato daka ganta kaji burarka ta miƙe ko kaji wani abu a zuciyarka kamar ya fita, ko kuma tana yawan nuna maka tsiraicinta ta hanyar saka ɗamammun kaya wanda suke fito da surar Jikinta a fili, wato kaga nonuwan-nan daran-dam cike da ƙirji, ko kuma kaga ɗuwawunta, ko kuma ƙugunta, matsawar kaga budurwa na yin irin wannan abubuwan, tofa akwai ayar tambaya akanta, ko kuma yawan saka kaya nan a yanke nan a yanke duka waɗannan suka daga alamomi na yadda ake gane anci budurwa. Alama ce bawai tabbatarwa ba, domin duk budurwar da bata irin wannan kwalliye-kwalliyen tofa ɗari bisa ɗari ba zamu ce an taɓa cin gindin ta ba ko kuma hanyar yadda ake gane anci budurwa ba. Ubangiji shi ya barwa kansa sani.


3. Idan ko har ka samu sa'a ka ɗauki budurwa ka kaita ɗakinka ko kuma wani waje wanda ba kowa, ko kuma gayun-mu masu laɓewa a kango, lokacin da kuka fara sumbatar juna kuna shafar juna kuna lagudar kuna jindaɗin ku dai, kaga yarinya gaba ɗaya ta fika ƙwarewa ta wannan fanni tofa aiki ya ɓaci domin babu yadda za'a yi kaga yarinya ta iya waccan aiyuka yadda ya kamata kace wani bai taɓa cinta ba, wato yana ɗaya daga cikin hanyoyin na yadda ake gane anci budurwa, ta ganin ƙwararriya ce wajen rungume-rungume da lagude-lagude, domin wacce bata da ilimi akan hakan tofa bazai yiwu muce an taɓa cin gindin ta ba.


4. Na huɗu a cikin bincikenmu shine daɗe wa a yayin sumbata, runguma, shafawa, da lagudawa, budurwar da take da mugun son a daɗe ana fafatawa ta wadannan bangarori tofa akwai alamun tasan namiji, domin kuwa idan budurwa bata son daɗewa, misali kana sumbatarta kawai cikin kamar ɗaƙiƙa biyar [5] kaga ta tureka hakan ya tabbatar da cewa kwata-kwata bata saba ba, kuma hakan baya daga cikin hanyoyin yadda ake gane anci budurwa. Ko koda kun hau gado kana ƙoƙarin saika cita za kaga tana jajja da baya ko kuma ta gaji da wurwuri, ko kuma ta soma jin haushinka, to fa hakan ya tabbatar ba lallai an taɓa cin gindinta ba.


5. Iya saka Kondom, budurwa ƙwararriya wajen sakawa burarka kondom tofa kaima kasan sauran, kaga saka maka shi yadda ya kamata wato dai-dai wa dai-dai to hakan yana ɗaya daga cikin alamomin yadda ake gane anci gindin mace. Kasan ba sai an fada maka ba. 


6. Koda ta wuce matakin saka kondom, tofa wajen cin gindinta, wato lokacin da kake soka mata gwatso kikif-kikif tofa za kaga yadda take motsinta, za kaga ta iya duk wani salo da zaka gamsu, wato zata yima duk wani abu da zai ƙara maka jindaɗi da nishaɗi a lokacin, to kaga kenan ko ba'a faɗa ba, yana daga cikin hanyoyin yadda ake gane anci gindin mace.


7. Yana daga cikin alamomin yadda ake gane anci gindin budurwa saurin yin fushi [ wato bayan ka tambayeta shin wance an taɓa cinki ] sai kaga ta hauka da masifa da yi maka magana a cikin fusata, wato tana ganin kamar tasan komi itafa yanzu ba'a layince mata ba, amma yarinya mai magana cikin taushi da tausasawa [ koda kuwa ka tambayeta ] tofa ma iya cewa lafiyarta ƙalau ta fannin sanin cin gindi.


Wadannan sune wasu daga cikin alamomin da hanyoyin yadda ake gane anci gindin mace, samari wanda suke shirin yin aure da fatan za ku amfana daga wannan darasin namu na yau. 


A karshe, ku sani cewa a cikin wannan  hanyoyin na yadda ake gane anci gindin mace wanda muka kawo, baya nufin idan ka samu ɗaya ko duka ka rufe da cewa an taɓa cin mace ba. Kawai mun kawo ne daga binciken-mu mun gode.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post