Yadda Ake Fara Taba Mace Taji Dadi

Yadda Ake Fara Taba Mace

Yadda Ake Fara Taba Mace


A matsayinka na sabon ango, kasani cewa shan magunguna da kwayoyi basu ne za su taimaka maka wajen samun jindadi da gamsar da amarya ba, yi kokari ka fara sanin wane wurare ne a jikinta idan ka taba mata zai saurin isar da sakon sha'awa gareta. 


Shin a matsayinka na wanda zai yi sabon aure ka san yadda ake fara taba mace? Idan baka sani ba, yi kokari ka biyoni tare da Karanta wannan rubutu tun daga farko har zuwa karshe domin kuwa zai amfane ku.


Sanin ilimin kwanciya da mace da sanin hanyoyi yadda ake taba mace, da wuraren dake tayar da sha'awar mace yana da muhimmanci sosai ga samarin dake shirin yin aure, har da wanda suka yi aure ma za ku iya samun Sabbin abubuwan da baku sani ba wanda zai taimaka muku wajen jiyar da matanku dadi a yayin Jima'i.


Yadda Ake Fara Taba Mace

Idan kasan yadda ake taba mace taji dadi musamman a daren ku na farko, zai taimaka maka ka jiyar da matarka dadi ba tare da ka ji mata ciwo ko wahalar da ita ba. Ita mace idan kana taba mata wuraren dake sa taji dadi zaka ga tana yawan son kusantar ka a duk lokacin da za ku yi saduwa irin ta aure.


A matsayinka na sabon ango, kasani cewa shan magunguna da kwayoyi basu ne za su taimaka maka wajen samun jindadi da gamsar da amarya ba, yi kokari ka fara sanin wane wurare ne a jikinta idan ka taba mata zai saurin isar da sakon sha'awa gareta. Abinda wata macen ke sa taji dadi ba shi ne ke sa wata taji dadin ba.


Mafi yawan mata a yayin yi musu wasanni suna son a taba musu nono, idan ka fuskanci matarka ta fi son a yi mata wasa da nono, yi kokarin kasan yanayin da idan ka yi mata wasa dashi zai sa ta gamsu taji dadi sosai. Idan har kasan yadda ake fara taba mace taji dadi to kai kanka sai kafi samun jindadi.


Yin kiss, taba nono da tsotsar su, da kuma yin wasa da gabanta da yatsa na daga cikin abinda ke saka mace taji dadi sosai. Amma ka yi la'akari da wanda tafi so. Hakan zai sa tai saurin jindadi har ta fitar da maniyyi. Sannan taba jikinta ta hanyar shafawa yana sa mace taji dadi.


Nasan wannan bayanin zai taimakawa sabbin angwaye masu shirin yin aure sanin hanyoyi da abubuwa da yadda ake fara taba mace har taji dadi. Domin ana samun maza da dama har ranar daren su na farko su kasa sanin wuraren da za su fara tabawa a jikin mace har yasa taji dadi.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post