Ya Ake Gane Mace Tana Son Acita |
Idan mace tana yawan zuwa wajen kawayenta masu Aure, tana manne musu, tana son jin labarin yadda ake yin rayuwar aure tsakanin miji da mata, yana daga cikin alamomin da ake gane mace na son aci ta.
Ya ake gane mace tana son aci ta? Wannan itace tambayar da maza ke yi a koda yaushe musamman wanda ke shirin yin aure, domin sanin hakan yana taimakawa miji yasan lokacin da mace ke son acita. Hakan yasa muka kawo muku wasu daga cikin alamomi da hanyoyin da zaka gane mace nason a ci ta.
Ya Ake Gane Mace Tana Son Acita
Akwai alamomi da yawa da mace ke yi da nunawa idan har tana son acita, ina fatan maza masu aure ko wadanda ke shirin yin aure za su fuskanci wadannan alamomin, domin su mata suna da Kunya ba koda yaushe suke nuna abinda suke so ba. Gasu kamar haka;
1. Idan kaga mace tana yawan yini a cikin daki ba dalilin rashin lafiya ba, Idan kaga mace koda yaushe tana dadewa a daki kuma idan tafito tana daure fuska idan an tambayeta meke damunta tace babu komai, so take acita.
2. Idan kaga mace ta tsaya da saurayi a kusa da inda babanta ko wani dan uwanta zai iya ganin ta ba tare da jin kunya ba, ko kuma kaga yarinya tana furtawa saurayinta kalmomin soyayya agaban iyayenta so take acita.
3. Idan mace tana yawan zuwa wajen kawayenta masu Aure, tana manne musu, tana son jin labarin yadda ake yin rayuwar aure tsakanin miji da mata, yana daga cikin alamomin da ake gane mace na son aci ta.
4. Idan mace ta fiya Karanta labaran soyayya tsakanin mace da namiji, sannan kuma idan ta fiya son jin kalaman soyayya musamman masu tayar da sha'awar mace, alamu ne dake nuna tana son acita.
Ya ake gane mace tana son acita, abu ne mai sauki da ake iya ganewa, ita mace idan tana bukatar jima’i bata fiya furtawa da baki ba, amma alamomin da suke yi na wasu dabi'u zaka iya ganewa, duk da kowace mace da irin nata alamomin dake nuna acita.
Wannan darasi mun yi ne don Ilimi musamman ga ma'aurata, ba mun yi don wata manufa ba, da fatan za ku yi mana kyakykywar fahimta. Sannan duk wanda yai amfani da wannan damar don cin zarafin mata shi da Allah.