Wannan Hadin Yana Karawa Mace Ni'ima Da Dadi

Hadin Karin Ni'ima 

Wannan hadin yana sanya gaban mace ya ciko. Amafanin gurin ya cike Koda irin matan nan ne Wadanda gabansu yakeda zurfi


Wannan Hadin Yana Karawa Mace Ni'ima Da Dadi 

  • Garin aya gwangwani biyu 2
  • Garin dakakkiyar kwakwa gwangwani biyu 2
  • Garin dabino gwangwani biyu 2
  • Madarar ruwa
  • Zuma

Yadda ake hadawa:

Ki hadasu guri guda ki rinka diba kina zubawa cikin madara kina zuba zuma, ki rinka sha. Wannan hadin yana matukar ruda maigida yana kuma sauko da ni'ima cikin sauri.


Karin Ni'ima Na Musamman 

Idan kina son ki kara samun ni'ima kiyi wannan hadin da wadannan abubuwan kamar haka;

A samu;

  • Gujjiya
  • Muruci

Yadda ake hadawa:

A shanya su su bushe sai a daka su zama gari. A rinka diba ana sha da madara. Wannan hadin mace da namiji zasu iya amfanı dashi domin jin dadin su.


Dan Bashanna 

Wannan hadin yana sanya gaban mace ya ciko. Amafanin gurin ya cike Koda irin matan nan ne Wadanda gabansu yakeda zurfi. Zaki samu:

  • Nama
  • Nonon akuya

Yadda ake hadawa:

Ki samu namanki ki gyara shi ki dafa, ki hada masa kayan hadin farfesu. Idan ya dauko dahuwa sai ki kawo nonon akuyarki ki zuba aciki. Ki barshi yayi dan mintoci sai ki cinye. Wannan hadin shima fa ba magana, sai an jaraba sannan ake sanin na kwarai.


Tsumin 'Yar Gata 

  • Dabino kwano biyu 2
  • Mazarkwaila kofi biyu 2
  • Bawon kankana
  • Dakakken kanunfari


Yadda ake hadawa:

Ki cire kwallayen dabino sai ki jika dabinon yayi kaushi, sannan ki tace ruwan dabinon ki kai a markada maki. Sai ki dafa bawon kankana, idan ta tafasa sosai, ki zuba mazarkwaila aciki da dakakken kanunfari. Sai ki mayar akan wuta har sai yayi kauri sai ki kwashe. Idan ya huce sai ki rinka sha cokali uku sau uku a rana. Zaki sha mamaki.


'Yar Lelen Maigida 

Wannan hadin yana sanyawa uwargida tazama 'yar lele agun maigidanta. Ki samu wadannan kayan hadin;

  • Aya
  • Gyada 
  • Dabino
  • Mazarkwaila
  • Dankalin hausa

Yadda ake hadawa:

Zaki gyara dankalinki na hausa ki yanka kankana, sai ki shanya shi ya bushe sai ki zuba masa kayan kamshi kadan ki daka Sannan ki dauko dabino da mazarkwaila ki hada da dabino da gyadar Ki amma Kada ya soyu sosai, sai ki hada ta mazawaila ki dakasu, ki fitar da bawon madara. Wannan hadin zaki yaba.


Karin Niima Da Dadi 

  • Gyada gwangyani hudu 4
  • Garin kurn wangwani uku 3
  • Garin dabino gwangwani biyu 2
  • Garin habbatus sauda gwangwani daya 1


Yadda'ake hadawa.

Zaki hada su guri guda ki rinka diba kina sha da madara lafiyayya (fresh milk). Za a sha kafin a kwanta bacci.


Rikitar Da Maigida 

  • Gwanda
  • Kankana
  • Abarba
  • Zogale
  • Citta
  • Lemun tsami
  • Zuma

Yadda ake hadawa:

Sai ki hadasu guri guda ki markada ki tace dusar, ki saka lemun tsami kamar guda daya (1) sannan ki zuba zuma ki rinka sha.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post