Sabon Hadin Maganin Karfin Maza

Sabon Hadin Maganin Karfin Maza
Sabon Hadin Maganin Karfin Maza


Ana samun maza da dama wanda basa iya gamsar da iyalansu a yayin kwanciyar Jima'i. Wanda hakan ke haddasa rashin samun zaman lafiya da fahimtar juna a tsakanin Ma'aurata. 


Wannan wani sabon hadin maganin karfin maza ne dake da tasiri wanda har mutum ya mutu Indai yana sha zai yi masa amfani da aiki a Jikinsa. Don shi wannan maganin idan kana yinsa bazaka kara neman wani maganin karfin maza ba, shi kadai ya isheka ya biya maka dukkan bukatar ka ta rashin karfin gaba. 


Ana samun maza da dama wanda basa iya gamsar da iyalansu a yayin kwanciyar Jima'i. Wanda hakan ke haddasa rashin samun zaman lafiya da fahimtar juna a tsakanin Ma'aurata. Hakan yasa muke kawo muku hanyoyi da zaku iya yin amfani dasu don warware matsalar. 


Sabon Hadin Maganin Karfin Maza

Ana samun wannan abubuwan kamar haka;

  • ganyen kargo 
  • Lemon tsami
  • Zuma

Ana daga ganyen kargo sai a hada da lemon tsami tafasa, sannan a tace ruwan a hada da zuma. Mai bayar da maganin yace idan kana shan wannan maganin karfin maza, bazaka kara neman wani magani ba har ka mutu. Sai dai kaji matarka tana yi maka wanki da guga koda yaushe. Sannan za ka samu biyayya sosai daga wajen matarka. Kuma komai kakeso za ta yi maka shi ba tare da wani bata lokaci ba.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post