Maganin Saurin Inzali Na Maza

Maganin Saurin Inzali Na Maza
 Maganin Saurin Inzali Na Maza 

Duk namijin dake fuskantar matsalar saurin inzali yai amfani da wannan maganin, zai magance matsalar saurin kawowa 

Maza da dama na fama da wannan matsala ta saurin inzali kafin matansu su kawo, kuma hakan na yin tasiri wajen rage dankon soyayya tsakanin ma'aurata. Saboda haka, duk wanda ke fama da wannan matsala ta saurin biyan bukata kafin Matarsa ga wani hadin magani na musamman da zai magance muku saurin inzali yayin jima’i. 


Maganin Saurin Inzali

Shi wannan maganin idan za'a hada shi ana yin amfani da 'ya'yan bagaruwa don magance wannan matsala. Nasan kowa yasan bagaruwar Hausa wacce ake yin amfani da ita don hada magunguna. 


Yadda Ake Hada Maganin 

Yadda zai yi shine, idan kun samu 'ya'yan bagaruwa wadanda su ka bushe, sai ku daka su, ku dinga zuba ruwa kuna sha, In Allah Ya nufa za a dace. Duk Wata matsala ta rashin dadewa ana jima'i, da kuma saurin inzali a yayin kusantar Iyali za'a magance ta. 


Dan Allah duk wanda ya samu wannan sakon ya zama wajibi yai kokarin sanar da yanuwa domin da yawan mutanen wannan zamani suna fama da wannan matsalar ta saurin inzali, Allah yasa mudache Ameen 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post