Maganin Karin Karfin Azzakari

Maganin Karin Karfin Azzakari
 Maganin Karin Karfin Azzakari 


Shi wannan hadin yana da inganci sosai, domin duk irin rashin karfin azzakari, rashin kauri, rashin tsawo Indai kuna yin Maganin karin karfin azzakari zai taimaka muku sosai ku samu biyan bukata.


A darasin mu da ya gabata mun kawo muku yadda ake yin maganin girman azzakari na shafawa, da kuma Maganin girman azzakari na sha. Wanda nasan duk wanda yai amfani dasu ya samu biyan bukata. Yau ma na kawo muku wani sabon maganin kara karfin azzakari mai inganci. 


Don yin wannan hadin ana samun wadannan abubuwan kamar haka;

Garin kusbara 

Man Zaitun

Kwai (Eggs).


Yadda Ake Yin Hadin Maganin Karin Karfin Azzakari 

zaka samu kusbara garin ta Rabin cokali, man zaitun mai kyau dashi za'a hada cikin kwai a soya, shine man da za'a soya. (KADA A SAKA MAGGI) za'a iya zuba gishiri kadan.


Zaka dinga ci safe da yamma. Zaka iya daukar wata ko sati 2 kanayi wannan hadin. 


Shi wannan hadin yana da inganci sosai, domin duk irin rashin karfin azzakari, rashin kauri, rashin tsawo Indai kuna yin wannan hadin Maganin karin karfin azzakari zai taimaka muku sosai ku samu biyan bukata.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post