Maganin karfin maza kyauta

Maganin karfin maza kyauta
 Maganin karfin maza kyauta


Idan kasan kana daga cikin maza masu irin wannan matsala ta rashin karfin gaba, kuna iya yin amfani da wannan hanyar don magna ce matsalar karfin maza.


Namijin dake da saurin kawowa wanda yana hawa kan mace yake kawowa, wani ma baya wuce minti 3 yake kawowa, wanda ita kuma mace a wannan lokacin ne take da tsantsar bukatarsa. Ita lokacin da sha'awata ke tashi shi kuma lokacin ya riga yai relisin.


Idan kasan kana daga cikin maza masu irin wannan matsala ta rashin karfin gaba, kuna iya yin amfani da wannan hanyar don magna ce matsalar karfin maza. Namijin goro kadai ya wadatar ka yi amfani dashi don kawo karshen matsalar rashin karfin gaba.


Maganin karfin maza

Ku samu namijin Goro kamar guda 3, ku yi blending nasa, a tace ruwan, amma Kada ya wuce Kofi daya. Sai ka samu lemon kamar guda biyu ka matse ruwan ka tace. Sannan ka samu zuma mai kyau kamar cokali 3 ka hada ka juya Ka sha.


Shin wannan maganin karfin maza ne dake sa namiji ya iya yin tsawon minti 15 akan matarsa yana yin Jima'i da ita ba tare da ya kawo ba. Wannan maganin yana da tasiri sosai don yana kara Kuzari da lafiyar azzakari.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post