Maganin Karfin Maza Da Kara Kuzarin Namiji Yayin Jima'i

Maganin Karfin Maza Da Kara Kuzarin Namiji Yayin Jima'i
Maganin Karfin Maza Da Kara Kuzarin Namiji Yayin Jima'i


Idan Kana son samun karfin maza, don gamsar da Iyali Ka samu Saiwar aduwa karika dafawa da ruwa kofi biyu, Ka rika sha safe da yamma.


Shin a matsayinka na magidanci kaima kana da matsalar karfin mazakuta wanda ke hanaka gamsar da Iyalinka? Idan hakane, ga wani maganin karfin maza, da zai taimaka muku don magance wannan matsalar ta rashin karfin mazakuta. 


Maganin Karfin Maza

Idan Kana son samun karfin maza, don gamsar da Iyali Ka samu Saiwar aduwa karika dafawa da ruwa kofi biyu, Ka rika sha safe da yamma. Idan har baka samu canji ba, ma'ana idan baka samu karfin gabanka ba, Kaje asibiti   a gwada ka, wata kila kana dauke da sanyi ko basir.


Idan ka maganche matsalar sai ka jarraba yin wannan maganin, Insha Allah zaka samu biyan bukata. Idan kuma ka yi baiyi maka aiki ba, to tabbas ka aikata Istiminai Kafın Aure. Kaje Kanemi Maganin Wankin Mara Kasake Jarabawa.


Shi wannan maganin karfin maza, idan kun yi amfani dashi zai yi muku aiki a jikin ku tare da magance muku wadannan abubuwan;


Hana kawowa da Wuri,

Yana Kara karfi da Girman Gaba.

Yana Hana Gajiya yanasa Kuzari.

Yana kashe Basir da zaki da Maiko.

Yana Kara Ruwan Maniyyi sannan 

Yana sa dadewa akan mace. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post