Maganin Hana Inzali Da Wuri

Maganin Hana Inzali Da Wuri
 Maganin Hana Inzali Da Wuri 


Idan kaga kanada Irin wannan Matsala ta saurin inzali, sai ka gaggauta neman Magani hana saurin inzali da wuri, don ka zauna Da Iyalinka Lafiya.


Nasan Yan uwa da dama suna fuskantar Irin wannan Matsala ta saurin inzali a lokacin kwanciyar jimai da matansu, kuma Wannan Matsala takan haddasa fada da gaba a tsakanin Ma'aurata, wanda idan ba'ayi dace ba  har yakan kai ga rabuwa, musamman mace idan ya zama bata samun gamsuwa a lokacin da kuke gudanar da Mua'amalar Aure, Kai! Watama Wannan Matsalar Itace take Sawa ta fita neman Wasu mazan Daban don su biya mata bukatarta, Wa'iyazubillah!


Idan kaga kanada Irin wannan Matsala ta saurin inzali, sai ka gaggauta neman Magani hana saurin inzali da wuri, don ka zauna Da Iyalinka Lafiya. Domin ita mace duk irin son da take yi maka idan har baka iya gamsar da ita yadda ya dace babu shakka za ta nuna maka kiyayya tare da rainaka. 


Kafin mu yi bayani kan maganin hana saurin inzali da wuri, bari mu fara kawo muku abubuwanda suke kawo wannan matsala ta saurin zuwan kai, masana sun bayyana abubuwa 3 dake haifar da wannan matsala ta inzali da wuri kamar haka;


1- Ya kasance Sanyine ya kama namiji ko kuma ciwon Basir 

2- Ya kasance Aljanu ne suka shafeka Ko matarka ko Asiri aka yimaka ko aka yi mata.

3- ya kasance Baka Yin wasa da lyalinka lokacin fara Mua'amalar Aure, kawai Da kazo Sai ka wuce, ko kuma baka motsa Sha'awer ka Kafın farawa da sauran su. Duk wannan suna iya haddasa yin inzali da wuri. 


Yadda zakai maganin hana inzali da wuri

Duk wanda ke da wannan matsalar ta yin inzali da wuri ga wani maganin da za ku yi amfani dashi don ku rabu da inzali da wuri. 


1- Shan shayi hade da Lemon TSAMI Kadan, (domin Idan lemon tsamin yayi yawa yana Rage Karfın Mazakuta) duk bayan Kwana Biyu Asha, Haka Za'ayi Har Tsawon Sati UKU, Ana sha A Lokacin da Za'a fara. Da Minti 30 ko awa daya.


2- Cin namijin goro yana Hana Saurin Kawowa. Maigidanta da dama basu san sirrin amfani da namijin Goro ba, yana taimakawa namji samun karfin Jima'i da iyalinsa, kuma yana maganin hana inzali da wuri. 


3- Akwai Man NA'ANA'Α. Shima yana taka muhimmiyar rawa wajen tabbatar da dadewa ana yin jima’i. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post