Maganin girman bura

Maganin girman bura
 Maganin girman bura


Duk wanda yake so mazakutar sa ta kara girma domin samun karfin gwiwa wajen kusantar iyali ga wannan hadin a jarraba


Ina mazan dake bukatar maganin girman bura? Wanene burar sa take karama kuma yake so ya kara girmanta? Wane yake son ya kara tsawo da kaurin burar sa? 


Duk wanda yake so mazakutar sa ta kara girma domin samun karfin gwiwa wajen kusantar iyali ga wannan hadin a jarraba.


Maganin girman bura

Don yin wannan hadin maganin, kuna iya neman wannan abubuwan;


1. Garin Kusbara(coriander seeds) chokali 4 

2. Garin Fijil(radish seeds) chokali 1

3. Kwai (eggs) 


Yadda Ake Hada Maganin girman bura

Zaka hade su waje daya sai a samu kwai danye guda 3 a fada a zuba wannan garin chokali 1 a kada shi, sannan a soya da man zaitun a cinye a kowanne lokaci tsawon sati 2.


Wannan hadin maganin kara girman bura ne dake da inganci, mutane da yawa sun yi amfani dashi kuma an samu biyan bukata. Kuma ku yi kokarin jarrabawa za ku samu biyan bukata insha Allah. Allah za'a dace.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post