Maganin girman bura azzakari

Maganin girman bura azzakari
 Maganin girman bura azzakari


Wannan hanya ce ta kara girman bura cikin sauki, duk namijin dake da matsalar Karancin girman bura zai iya yin wannan hadin 

Inaso a taimaka min da maganin girman bura, wannan shine sakon da muka samu daga wasu masu bibiyar Shirye-Shiryen da muke gabatarwa. Hakan yasa na yi bincike don kara kawo muku wata sabuwar hanyar da ake amfani da ita don yin maganin girman azzakari cikin sauki. 


Maza da dama na korafin rashin girma, karfi Kuzari da tsawon bura, wanda hakan ke sa su kasa gamsar da Iyalansu a yayin kwanciyar jima’i. Don haka ga wani maganin girman bura da na kawo muku wanda zai taimaka muku magance matsalar. 


Yadda zaka hada maganin girman bura azzakari

Wannan hanya ce ta kara girman bura cikin sauki, kai da kanka Zaka iya hadawa ba sai wani yai maka ba. Duk da kamar yadda nake fada shi girman bura ko tsawonta ba shine yake sa ka iya gamsar da mace ba, hasali ma mata sunfi son mai kauri fiye da wanda yake da tsawo, amma koma dai yaya ne kuna iya neman wannan abubuwan don yin maganin 

1. Zuma 

2. Albasa

3. Tafarnuwa 


Idan kun samu wadannan abubuwa da muka lissafa, sai ku samu Albasa guda madaidaiciya zaka yanka biyu zaka wanke, za'a samu tafarnuwa kamar guda 7 a bare ta a yayyanka kanana, a hada da Albasa din a zuba ruwa rabin kofi a markada. Sai a zuba zuma kamar cokali 10 a ciki a saka a Fridge. Zaka kasa 4 kasha kashi 1 safe kashi daya da yamma, ragowar kuma washe gari za'a sha. 


Idan maganin ya kare sai ka sake hada wani har zuwa tsawon sati 1 zuwa 3 ko kuma wata 1. Amma Idan kana da fridge zaka iya hadawa da yawa ka aje ka rika sha don idan yana fridge ba zai lalace ba 


Wannan shine hanyar yadda ake maganin girman bura azzakari, akwai hanyoyi da dama masu yawa na kara tsawo, girma, Kauri tsawon azzakari wanda zaku iya yin amfani dasu don samun biyan bukata. Kuna iya latsa wannan shudin rubutun don ganin hanyoyi maganin girman bura.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post