Maganin girman azzakari na shafawa

Maganin girman azzakari na shafawa
 Maganin girman azzakari na shafawa


Hanyoyi biyu na yadda ake maganin girman azzakari na shafawa da kuma wanda ake sha 

Yau na zo muku da maganin girman azzakari wanda yake kara karfi da Kuzarin namiji. Yawancin abinda ke jawo kankancewar azzakari shine infection da zufa da kuma halitta. Shi infection yana iya hana kowane irin magani aiki a jikin mutum. Don haka yana da kyau ku yi kokarin magance cutar sanyi dake damun ku. 


Akwai hanyoyi da dama da ake yin amfani dasu don kara girma, tsawo, Kauri da karfin gaban namiji. Wasu hanyoyi masu inganci ne wasu hanyoyi kuma suna da illa ga lafiyar namiji. Don haka yana da kyau ku kula da irin maganin kara girman azzakari da kuke yin amfani dasu don gudun matsala. 


Maganin girman azzakari na shafawa

Akwai irin namiji wanda duk yadda zai sha magani haka yake gaban nasa ba zai kara girma ba, saboda haka ka daina kashe kudin ka. Domin halitta ne haka Allah ya halicce shi.  Wasu mazajen na fama da matsalar rashin girma da tsayin azzakari, sai kaga babban mutum amma azzakarin sa kamar na yaro.


To akwai ingantaccen maganin kara girma, kauri da tsayin azzakari, zan kuma bada shi fisabilillahi.


Yadda Za'a hada Maganin girman azzakari na shafawa

Ga wasu hanyoyi guda 2 da ake amfani dasu don kara girma, tsawo da kaurin gaba, akwai maganin azzakari na shafawa, akwai kuma Maganin Karfin azzakari na sha. 


A samu kaninfari a daka, sai a zuba cokali 5 na kaninfarin a cikin man zaitun a rika shafawa a jikin azzakari sau 2 a rana.


Sannan kuma a samu albasa kimanin cikin kwanon shan ruwa a markada sai a dora akan wuta amma kar abari ta dahu sosai, sai azuba zuma a ciki garwaya a rika shan cokali 2 sau 3 arana. Zuwa sati daya.


Duk wanda ya yi amfani da wannan maganin gabadaya kamar yanda aka rubuta, tabbas zai samu biyan bukata da iko Allah.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post