Maganin dadewa akan mace ana jima'i

Maganin dadewa akan mace ana jima'i
 Maganin dadewa akan mace ana jima'i 


Lokuta da dama ba wai shan maganin karfin maza ne ke sa a dade kan mace ana jima'i da ita ba, akwai hanyoyi da ake iya bi don dadewa ana saduwa da mace. 


Wane irin magani ya dace na sha da zai sa na dinga daukar lokaci ina dadewa ba tare da na yi inzali akan mace ba? 


Wannan itace tambaya da muke samu daga wajen maza ma'aurata, kan yadda za su iya dadewa akan mace suna yin jima’i a tare da saurin inzali ba. Wannan matsala ta yin inzali da wuri na daga cikin babbar matsalar dake damun mazaje. 


Maganin dadewa akan mace ana jima'i 

Yin jima'i akai-akai a tsakanin ma'aurata na samar da wani yanayi na juriya da dadewa kafın su kawo (fitar mani). yawan yin jimai kamar yawan zuwa gidan motsa jiki ne, gwargwadon motsa jininka shine gwargwadon jure wahalar sa da zaka samu. Kuma wannan zai taimaka idan daya daga cikinku baya azalo (masturbation) domin yawan yin azalo na kara maka tsahon lokaci kafın ka kawo. shiyasa ma yake da kyau ku shawarci juna ya zama ana samar da azalo koda sau daya a sati.


Lokuta da dama ba wai shan maganin karfin maza ne ke sa a dade kan mace ana jima'i da ita ba, akwai hanyoyi da ake iya bi don dadewa ana saduwa da mace. Abinda mafı yawancin mutane suka dauka shine, aiwatar da wasanni kafın saduwa baya da wani tasiri. Sabanin hakan kuwa, yin wasanni kafın saduwa yana bada gudunmawa wajen samarda yanayi na annushuwa tsakanin maaurata, sannan yakan kara ko dadewa akan mace, a lokacin jima'i. misali, idan kana daukar mintuna 3 ko 4 kayi komai ka gama tare da matarka ba tare da wasanni ba, idan aka aiwatar da wasanni zaa iya samar da mintuna 8 harma zuwa 10 ana saduwa da mace.


Maganin saurin inzali da dadewa akan mace 

Idan kana dadewa akan mace, ma'ana kuka kasance na wani lokaci mai tsaho, akwai bukatar ku samar da hikimomi da zasu dinga kara ma kasancewar ku armashi ba tare da saurin inzali ba. idan ya zamana kun kasance akan wani salo guda daya na saduwa ko yaushe, zaku kasance cikin gundura da neman canzawa. yana da kyau ku nemi shawarwari daga masana harkar jimai dan samun sababbin salo da zasu kara muku dadewa ana jima'i tare.


Maganin dadewa ana jima'i da hana saurin inzali 

Idan mijinki yana da matsalar saurin inzali baya iya dadewa akan ki, to ga hanyar da zaki kara matsa dogon zango. lokacin da yake kanki yana jimai, ya kusa zuwa gaba sai ki tsayar dashi ta hanyar zare azzakarin daga farjin ki, sai bayan kamar minti biyu sai ki maida masa shi ciki. ya zamana ana samun irin haka kamar sau uku ko hudu a duk lokacin da kuke saduwa, wannan zai sa ya zama ya kara lokaci akan yadda ya saba, dalilin wannan lattin kawowar da kika masa gwaji akai.


Murza Karkashin azzakarin sa duk lokacin da kuke tare ki dinga murza can kasan burar sa, wato kusa da golayensa. hakan yana kara masa dadewa akan mace, bai kawo ba ya kuma kara ma azzakarin karfı. saidai kada kiyi kuskuren lankwasar da azzakarin a wannan yanayin domin wannan na iya jawo masa lalacewar Azzakarin. 


Ke a sama shi a kasa, Wato wannan position yana taimakawa sosai wajen maganin dadewa akan mace, ba tare da an kawo ba. domin a haka ko wannen ku zai kasance cikin nishadi ba tare da an taba wurare muhimmai ba da zasu sa a yi saurin inzali. yadda akeyi shine, kai zaka kwanta rigingine ita kuma ta hau kanka a zaune tana dan yin gaba da baya.


Maganin dadewa ana jima'i, Daga karshe, yana da kyau ku nemi shawarar masana jimai domin baku shawarwari da kuma nuna muku irin magungunan da zakuyi amfani dasu da shawo kan matsalar ku. Ba abu ne mai kyau ba ka dinga amfani da magani kawai ba tare da sahalewar likita ba domin zai iya cutar da kai ba tare da kasani ba.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post