Kasashe 10 mafiya matsalar lantarki duniya
![]() |
Kasashe 10 mafiya matsalar lantarki duniya |
Kasar ta biyu ita ce Yemen inda ake dauke wutar sau 466, sannan Najeriya ta biyo baya da adadin dauke wutarta a skekara yake 394 jimilla.
Rahoton mai dauke da sa hannun Harry Ewbank, ya nuna kasar Papua New Guinea ce aka fi dauke wutar lantarki a duniya, sau 503 a shekara.
Kasar ta biyu ita ce Yemen inda ake dauke wutar sau 466, sannan Najeriya ta biyo baya da adadin dauke wutarta a skekara yake 394 jimilla.
Ga jerin kasashe 10 da matsalar wutar lantarki ta fi kamari a duniya:
Ga jerin kasashe 10 da matsalar wutar lantarki ta fi kamari a duniya:
1. Papua New Guinea – 503
2. Yemen – 466
3. Najeriya – 394
4. Afirka ta tsakiya – 349
5. Benin – 336
6. Bangladesh – 314
7. Pakistan – 264
8. Nijar – 264
9. Congo – 258
10. Gambia – 253
Rahoton ya nuna masana’antun CAR sun fi tafka asara da kashi 25% na kayan da suke samarwa a sakamakon dauke wutar a kasar, wanda shi ne mafi muni a duniya.
Leave Comments
Post a Comment