Karin niima don matan aure - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Karin niima don matan aure

Karin niima don matan aure
Karin niima don matan aure 


Hadin Karin Ni'ima dake saka mace samun martaba da soyayya wajen mijinta 


Sanin hanyoyin Karina Niima abu ne mai kyau musamman ga mata wanda sukai aure da wadanda suke shirin yin auren. Duk macen da ta san yadda za ta gyara jikinta babu shakka za ta Mallake mijinta. 


Karin Ni'ima Da Dadi 

Shi wannan hadin na musamman ne don yana tabbatar da ni'ima a jikin mace. Ki samu wannan abubuwan; 

  • Gyada gwangwani hudu 4
  • Garin kurna gwangwani uku 3
  • Garin dabino gwangwani biyu 2
  • Garin habbatus sauda gwangwani daya 1

Yadda ake hadawa.

Zaki hada su guri guda ki rinka diba kina sha da madara lafiyayya (fresh milk). Za a sha kafin a kwanta bacci.


Hadin Niima na Rikitar Da Maigida 

Shima wannan wani hadi ne na musamman da ake yinsa don jindadin maigida. Ki samu;

  • Gwanda
  • Kankana
  • Abarba
  • Zogale
  • Citta
  • Lemun tsami
  • Zuma

Yadda ake hadawa:

Sai ki hadasu guri guda ki markada ki tace dusar, ki saka lemun tsami kamar guda daya (1) sannan ki zuba zuma ki rinka sha.


Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel