Kalolin Abinci 5 Dake Kara Girma Azzakari |
Mafı yawan mazaje suna bukatar ganin Azzakarin su yakai girman inchi bakwai da rabi (7.5)'. Wadanda suke da lalurar kankantar azzakari a kullum suna ganin cewa kwayoyi sune kadai abinda zai iya taimaka musu.
Masana sun baiwa maigidanta shawara kan irin Kalolin abincin da za su dinga ci wanda zai taimaka musu wajen kara lafiya, tsawo, karfi tsayi da Kuzarin azzakarin su da samun nishadin jima’i. Ina fatan duk namiji musamman mai aure zai yi amfani da wannan damar don inganta lafiyar sa.
Mafı yawan mazaje suna bukatar ganin Azzakarin su yakai girman inchi bakwai da rabi (7.5)'. Wadanda suke da lalurar kankantar azzakari a kullum suna ganin cewa kwayoyi sune kadai abinda zai iya taimaka musu. abinda basu sani ba shine, akwai hanyoyi na asali da zasu taimaka muku wajen samun irin girman azzakarin da ake bukata. wato daga inchi biyar (5) zuwa inchi bakwai da rabi (7.5). zamu yi duba zuwa abinci kala biyar da ke iya kara muku girman azzakari.
Abinci 5 Dake Kara Girma Azzakari
Kalolin abincin da ake so namji ya dinga ci don kara samun lafiyar azzakarin sa sune wadanda kusan muke amfani dasu yau da kullum a gidajen mu. Gasu kamar haka;
Ayaba: Harsashen masana ya tabbatar da cewa masu ingantacciyar lafıyar zuciya suna da dama ta kara girman azzakarinsu cikin sauki idan suna cin ayaba. Ayaba na dauke da sinadarin potassium wanda ke bada kariya ga cututtuka da suka shafi jijiyoyin jini. sannan tana rage yawan sinadarin sodium dake jikin mutum wanda ya kan iya cutar ga ajikin mutum. sannan har ilau tana inganta zagayawar jini a jikin dan adam. ingantacciyar lafıyar zuciya da kuma kyakkyawan yanayi na zagayawar jini a jiki shike taimakawa wajen samar da babban azzakari ga mutum.
Albasa: Bincike ya nuna cewa, albasa tana taimakawa sosai wajen hankada jini zuwa sassan jiki daban daban da kuma cikin zuciya. Sannan cin albasa yana hana jini dankarewa a waje daya, ma'ana tana tsinka jini, wanda hakan yana saka jini kewaya ko ina a jiki cikin sauki. wanda shigar jini cikin azzakari akai akai yana matukar taimakawa wajen kara girman azzakari.
Kankana: kankana na dauke da wani sinadari na citrulline wanda ke kara girman azzakari. lokacin da aka sha kankana tana samar da sinadarin L-arginine wanda ke bada sinadarin nitric oxide, aikin sa shine yawan hankada jini cikin azzakari. yawaita cin kankana kan agaza wa mazaje wajen kara girman gaba.
Alayyaho: Wannan ganye wanda ya samo asali daga yankin tekun fasha halittaccen abinci ne dake kara girman azzakari. Wato yana tattare da sinadarin Magnesium, wanda ke inganta zagayawar jini cikin jijiyoyin azzakari. cin alayyaho akan kari zai bada gudunmawa sosai wajen kara girman azzakari.
Kifi: Kamar yadda muka ambanta a batun albasa, duk abincin da ke iya taimakawa wajen zagayawar jini a jiki, lallai yana da kyau wajen taimakon kara girman azzakari. wannan kalar kifi na (salmon) dake kunshe da sinadarin omega-3 wanda ke tsinka jini. yana da matukar amfani wajen kara girma da kaurin azzakari.
Wadannan sune Kalolin abinci dake taimakawa wajen kara girman azzakari, ina fatan maza za su dinga amfani da wannan kayan abincin duba da ingancin da suke dashi da kuma saukin siya da sarrafawa. Allah yasa mudace