Taron Maulud Sheikh Ibrahim Inyass |
Dubban jama'a sun halarci Da Maulud Sheikh Ibrahim Inyass A Abuja
Yadda ta wakana a taron tunawa da Sahibul faidhati Sheikh Ibrahim Nyass wanda aka gudanar a ranar Asabar 10/2/2024 A garin Abuja.
Dubban jama'a ne daga sassan duniya suka halarci taron Mauludin, ciki har da Mataimakin Shugaban Najeriya Kashim Shettima. Da khalifan Tijjaniyya na Najeriya Muhammadu Sunusi Lamido Sunusi.
Taron Mauludin na Sheikh Ibrahim Inyass anan gudanar dashi ne a duk shekara wanda a duk shekara ake zabar jihar da za'a gudanar.
Ga hotuna daga wajen taron Mauludin Sheikh Ibrahim Inyass
Tags:
Shirye-Shirye
M Abdulaziz
ReplyDelete