Hadin Saka Maigida Tsalle Da Kaninmfari |
Hadin Kanunfari (SAKA MAI GIDA TSALLE)
Ina matan dake son saka mazajensu tsallen dadi musamman a lokacin jima’i? Ku zo ga wasu sabon hadin da na kawo muku don samun nishadi da jindadi a zamantakewar aure.
Ki samu wadannan abubuwa guda biyu;
- Kaninmfari
- Mazarkwaila
Karin ni'ima da motsa sha'awa. Ki hada da mazarkwaila ki jika kanunfari shi kadai ki rinka sha. Ki kuma kama ruwa(tsarki) da ruwan kanunfari shi kadai. Shima wani nau'in karin ni'ima ne.
Wannan hadin na Kaninmfari yanayi da muhimmanci ga mace idan tana yin sa, yana kara ruwan ni'ima ga mata da saka dumin gaba.
Hadin Zuma
Zaki samu zuma mai kyau ki zuba garin habbatus sauda da man zaitun ki juye guri guda. ki rinka sha babban cokali biyu da safe da kuma yamma.
- Zuma
- Garin habbatus sauda
- Man zaitun
Hadin Danyen Kwai
Yana karawa mace kuzari batare da ta gaji ba wajen jima'i, kuma yana karawa mace ni'ima da sha'awa. Ki samun wadannan abubuwan kamar haka;
- Lipton
- Danyen kwai
- Zuma
A jika lipton da ruwa kadan har sai yayi baki. Sai ki fasa kwai ki zuba cikin ruwan lipton. Kina iya zuba madaran peak sai ki zuba zuma ki rinka sha.