Hadin Kaza Don Amarya Da Budurwar Dake Shirin Aure

Hadin Kaza Don Amarya Da Budurwar Dake Shirin Aure
Hadin Kazar Amare 


Hadin kaza don amaren dake shirin yin aure don kara ni'ima 


Ga wani sabon hadin kaza ga Sabbin amare da kuma budurwa ko yan matan dake shirin yin aure, wannan hadin kaza yana da muhimmanci sosai. 


Ana so a yi wa budurwa ko amarya da ta rage Saura sati daya a daura mata aure domin ta kara gigita angonta musamman a ranar daren farko.


Ana so lokacin da aka sanya wa budurwa ranar aure, idan ya rage saura wata daya ayi bikin, a hada mata kaza da nonon rakumi. Bayan ta yi wannan sai a rinka bata gyada da kwakwa da aya tana ci. Wannan hadin kuma ana so ayi shi ranar da ango zai shigo daki da daddare, ga abubuwan da za ku nema kamar haka:

  • Kankana
  • Tufa (Apple)
  • Ayaba manya guda uku ko biyar
  • Zuma
  • Madara ta ruwa
  • Garin rid
  • Ruwan kwakwa naci.


Za'a kasa kankana kashi uku. Za a dauki kashi daya daga cikin ukun, sai a hade su guri guda a zuba cikin blender a markade. Sai ki zuba garin ridi a ciki, a zuba madara da zuma a hada da ruwan kwakwa. Ki zuba wa angonki cikin kofi ya sha kema kisha.


Wannan hadin yana kara ni'ima da ruwan  maniyi, kuma yana hana karnin dake fitowa daga cikin maniyi.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post