Hadin Karin Ruwan Ni'ima Da Kayan Itatuwa

Hadin Karin Ruwan Ni'ima Da Kayan Itatuwa
Hadin Karin Ruwan Ni'ima Da Kayan Itatuwa 


Hadin Karin Niima dake sa mace ta samu Karin martaba wajen mijinta 


Ina matan dake son karin ni'ima, matan dake kara son sha'awa, ga wani sabin heading da na zo muku dashi don Karin Ni'ima musamman a ya yin kwanciyar jimai. 


Hadin Karin Ruwan Ni'ima Da Kayan Itatuwa 

Wannan hadin yana kara ruwan gaba kuma mace da mijinta duk zasu iya sha. Don yin wannan hadin kuna iya neman wadannan abubuwan kamar haka. 

  • Kankana
  • Kokumba (cucumber)
  • Tumatür
  • Mazar kwaila
  • Madara peak
  • Dabino
  • Kanunfari

A yanka kankana duka har da 'ya'yan, ita ma kokumba dukanta za'a yanka da bayan, kada a cire 'ya'yan. A yanka tumatur shima kada a matse ruwan cikinsa. sai ki daka kanunfari ki jika dabino, ki cire kwallayen ki hadesu guri guda, ki markada a blender. Sai ki juye ki saka mazarkwaila ta narke ki zuba zuma, sai ki juye madara peak gwangwani daya.


Ki rinka sha safe da yamma zaki sha mamaki. Shi wannan hadin yan a taimakawa wajen kara ruwan maniyyi da ni'ima ga ma'aurata. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post