Hadin Hana Maigida Zama Hirar Dare (Hadin Nonon Rakumi) |
Hadin Nonon Rakumi Don Ma'aurata da 'Hana hirar dare'
Wannan kuma shi ake kira da 'hana mai gida hirar dare'. Domin da zarar ya tuna dake tofa sai gida, domin irin ni'imar da Allah yayi maki uwargida. Ki samu wannan abubuwan:
- Nonon rakuma
- Ridi
Zaki iya hada nonon rakuma da garin ridi guri guda ki rinka sha. Shima yana saukar da ni'ima.
Hadin Bagaruwa
Wannan hadin kuma shi ake cewa 'maida tsohuwa yarinya'. Domin yana sa gaban mace ya tsuke ko kuma ya matse.
Ana so a koda yaushe idan mijinki zai kusance ki ya kasance yajiki a matse kike, ba'a son lokacin da miji yazo zai shiga matarsa aji ya wuce siririf. Anfi son ya shiga a hankali, don haka anaso mace ta rinka kula da kanta kada gabanta ya bude.
Haka kuma yanada kyau duk lokacin da mijinki ya kusance ki ace kamshi ne yake fita daga jikinki, ya kasance koda bandaki yaje ya rinka jin kamshin jikinki. Yi amfani da wannan hadin:
- Bagaruwa
- Alimun
- Kanunfari
- Miski
- Man ridi
Zaki samu bagaruwa ki dan konata, sai ki matse ruwan dake jikinta kiyi matsi dashi a gabanki. Ya samu kamar tsayin awa daya. Sai ki samu ruwan dumi wanda kika jika shi da alimun, ya kasance shine a matsayin sabulun ki. Ki rinka wanke kowane lungu da sako acikin gabanki(matanci). Da ruwan dumi zakiyi amfani.
Bayan kin gama sai ki samu garwashi (rushi) ki zuba kanunfari aciki kiyi tsuguno akai. Idan kin gama sai ki samu man ridi da miski shima mai kyau kiyi matsi dashi.
Hadin Lemon Tsami
Yana hana maniyin mace karni kuma ga karawa mace ni'ima, sannan mijinki baya tunanin ko shayin tunkarar ki.
Lemon tsami
Ki samu lemon tsami ki yanka shi. Zaki tanadi ruwan dumi sai ki sanya wannan lemon tsamin ki rinka wanko kowane lungu da sako na cikin gabanki.
Wannan hadin yana hana warin dake fitowa a gaban mace, yana matse kofar (farji) mace. Wannan hadin yakan sanya mace ta zama 'yar gata a gurin maigida.
Hadin Alif
Shima wannan tafiyarsa daya da hadin lemon tsami.
- Lemon tsami
- Alimun ko Alif
- Kwaro
Zaki daura ruwa akan wuta, sai ki zuba alif da kwaro ki yanka lemon tsami ki saka acikin ruwan (kada a matse lemon tsamin). Idan sun dahu sai ki barshi yasha iska. Sai ki rinka kama ruwa dashi. Shima yana tsuke gaban mace.
Hadin Miski
Ki samu wadannan abubuwa kamar haka;
- Bagaruwa
- Alif
- Miski
Ki hadesu guri guda ki dafa. Zaki zuba miski aciki idan yasha iska, sai ki rinka kama ruwa da shi.