Hadin Girman Azzakari albasa da zuma |
Ingantaccen Karin karfin mazakuta yana da matukar muhummanci ga maza, domin galibi maza kan samu matsalar biyawa iyalansu bukata saboda irin wadannan matsalar wanda a karshema wata macen saki zata nema kai tsaye daga wajenka saboda wannan damuwar ta rashin karfin al'aura.
Shin dagaske ne ana iya yin amfani da zuma da albasa don kara girma da tsawon azzakari? Eh ana iya yi, hakan yasa a wannan darasi na yau na kawo muku yadda za ku yi amfani dasu don ku magance matsalar mazakuta.
Hadin Girman azzakari albasa da zuma
Ingantaccen Karin karfin mazakuta yana da matukar muhummanci ga maza, domin galibi maza kan samu matsalar biyawa iyalansu bukata saboda irin wadannan matsalar wanda a karshema wata macen saki zata nema kai tsaye daga wajenka saboda wannan damuwar ta rashin karfin al'aura.
Insha Allahu wannan magani da zamu bayar a kasa bama iya karin karfin mazakutar zai karawa mazakutarka Girma, Karfin Jure Jima’i, da kuma magance matsalar sanyi ko wanne iri ne insha Allahu.
Girman azzakari albasa da zuma, Abubuwan Da Yakamata Ka Neman sune kamar haka:
- Albasa.
- Tafarnuwa
- Zuma.
- Citta.
- Kanunfari.
Yadda Zaku Hada Maganin Cikin Sauki.
Zaka dauki Albasa mai kyau saiku nikata sosai ta zama ruwa. Saika kawo tafarnuwa saika nikata itama amma ruwan nikan tafarnuwar ya zama kasa dan kadan.
Citta kuwa da Kanunfari dinka saika dakasu sosai. Bayan ka gama da wadannan abubuwa saika samo kofi da cokali saika debi kamar cokali biyu na Albasa, cokali biyu na Tafarnuwa, cokali biyu na Kanunfari da kuma cokali biyu na Citta, akarshe saika debi cokali kamar Hudu na Zuma saika hadasu gaba daya a kofin nan saika juya sosai ka shanye duka.
Zakayi haka a duk rana sau biyu har tsawon sati 4, insha Allahu zaa samu kyakyawon sakamako Allah yabada sa’a.