Fitacciyar jaruma a shirin Labarina Maryam ta bayyana irin Namijin da take son aura

Fitacciyar jaruma a shirin Labarina Maryam ta bayyana irin Namijin da take son aura
Maryam Labarina 


Halayena a shirin Labarina sunyi dai-dai da halayena na zahiri - Maryam Labarina


Jarumar Kannywood Fatima Hussaini Abbas, wacce aka fi sani da sunan Maryam a cikin shirinann mai dogon zango 'Labarina' ta ce halayenta a cikin shirin Labarina su ne kusan halayenta na zahiri domin kuwa “ba na soyayya domin kudi.”


Tauraruwar wadda aka fi sani da Maryam a Labarina, ta ce za ta iya auren talaka idan har tana kaunarsa. Batada burin sai ta auri mai kudi, ni ina son mai kaunata wanda zai kula dani yaimin abinda nakeso.


Shin yaya kuke kallon wannan kalaman na jaruma Maryam Labarina, hakan yana nufin tana tallata kanta ne ga samari? Kuma shin kuna ganin za ta iya auren talaka? Ku bayyana ra'ayoyin ku.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post