Sirrin mata
Don Matan Aure: Hadin Kaza Na Karin Ni'ima
Saturday, February 10, 2024
0
![]() |
Don Matan Aure: Hadin Kaza Na Karin Ni'ima |
Hadin Karin niima don matan aure da ake yi da kaza
Wannan wani hadine na musamman wanda zai karawa mace ni'ima kuma zai zauna acikin jikinta har tsawon wata shida 6 zuwa shekara, batare da tayà amfani da kayan mata ba. Zaki samu;
Kaza( ko wane irine, koma ta hausa idan san samune. In kuma ba'a sami ta hausa ba sai ayi amfani da ta turawa).
. Ridi
. Nonon rakuma
Zaki yanka kazarki batare da anyi mata gunduwa - gunduwa ba, sai a zare hanjinta cikin zumbutunta. Zaki gyara ridi ki shanya ya bushe, sai ki daka shi. Kina iya fara tafasa kazar. Sannan ki zuba nonon rakuma ki daure zumbutun ki hada kayan miya kadın sai ki zuba nenen Takumar aciki. Ki cigaba da lawatar sai ya dahu sannan ki ci. Ke kadai zakici kayaki bila samawa kowa.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment