Don Ma'aurata: yadda ake jima'i a aikace

Don Ma'aurata: yadda ake jima'i a aikace
 yadda ake jima'i a aikace 


Ya kamata Ango da Amarya su sani kafin su sami gamsuwa a wajan jima'i ya zama dole su ga cewa sun tsokano sha'awar junansu, yadda jikkunansu zasu zamo a shirye don yin jima'i


Yau a wannan darasi insha Allah zan kawo muku bayani a takaice kan yadda ake jima'i a aikace don amfanin ma'aurata musamman wadanda ke shirin yin aure. 


Kafin Ango da Amarya su yi jimai da junansu yana da kyau su tabbata sun cire duk wasu kaya masu nauyi dake jikinsu. Sannan yana daga cikin ladubban jimai, Ango ya karanta Wannan Addua'r Kafın ya sanya azzakarinsa cikin farjin Amaryarsa.


"Bismillahi Allahumma jannibnashashaidan wa jannibish shaidana ma razaktana"


An so Ango ya sadu da Amaryarsa a lullube da mayali ko zani, ba a zindir ba. Wannanan jimain jakai ne inji Manzon Allah (S.A.W). 


 Yadda Ake Jima'i A Aikace

Ya kamata Ango da Amarya su sani kafin su sami gamsuwa a wajan jima'i ya zama dole su ga cewa sun tsokano sha'awar junansu, yadda jikkunansu zasu zamo a shirye don yin jima'i. Farkon abinda ke fara tsokano sha'awar jima'i shine wasan baki, kamar yin zantuttuka da zasu rika motsar da sha'awar Ango da Amarya. Wato Ango Ya rika yabon halittar Amaryar sa da kuma zance wani abu na sirrin kwanciyarsu da ta gabata.


Jima'i a aikace, shafar nonuwa da tsotsar su, na daya daga ciki manyan abubuwan da suke tsokano sha'awar ma'aurata.


Yana daga cikin sunnar Annabi Muhammad (S.A.W) Angon ya fara sumbatar bakin Amarya da kirjinta da kuma gabobinta, amma, banda idanunta.


Sannan sai ya rungumeta izuwa kirjinsa, yana kukan kissa, sannan kuma yana kiran sunanta a hankali wannan zai sanya sha'awar amarya ta kara motsawa sosai tun kan ai Jima'i da ita.


Bayan rungumme rungume da wasa da nonuwa sai Ango ya mika hannunsa yayi ta shafar kasan marar Amaryar tasa har zuwa cikinta, sannu a hankali sai Ango ya tura dan yatsansa cikin farjin Amaryar tasa, ya rika wasa da beli, wanda wasu ke yiwa lakabi da dantsaka. 


Yayin da Ango ke wasa da belin Amaryarsa zata ji wani irin dadi wanda ba ta taba jin kwatankwacin sa ba a rayuwata musamman idan Amaryar budurwace wacce bata taba saduwa da da namiji. yadda ake jima'i a aikace Kenan. 


Yana da kyau Ango ya dauki lokaci mai tsawo yana wasa da beli da kuma kofar farji duk wannan wasanni ba za suyi armashi sosai ba, har sai Ango ya hada da kalamance Amaryar tasa da maganganu na soyayya da jawo hankali.


Duk bayanan da nayi a baya ban nuna yadda Amarya zata yi wasa da gabobin Angonta, to yana da kyau Amarya ta sani wasa da gabobin Angon ta na kara armashi da tsokano sha'awar jimain mijin nata.


Ango na matukar jin dadi idan amaryarsa ta rika wasa da kan nononsa tana tsotsarsa, sannan ta rika shafa duk ilahirin fadin kijirsa, sannu a hankali har ta kai ga shafar gabansa. Haka nan kuma tana iya har ta tsotsi gabansa ma wannan duk ya dogara ne da yadda son su da fahimtar junnan su takai


Tsokano sha'awa kafin jima'i na kara kauna da soyayya a tsakanin ma'aurata, saboda haka yana da kyau Ango da Amarya su sani tsakano sha'awa shine ginshikin jin dadin jimai su.


Manzo Allah (S.A.W) yace kada dayanku ya afkawa matarsa kamar yadda dabbobi suke yi, a samu wani dan aike? Sai yace sumba (kiss) da kuma yin maganganu masu jawo hankali.


Wannan sune takaitattun bayani kan yadda ake yadda ake jima'i a aikace, musamman ga sabbin ma'aurata wanda ke shirin yin aure. Ina fatan wanda suka dade da yin auren suma za su amfana daga wadannan bayanan domin karin Ilimi ne da jindadin rayuwar aure. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post