Don Ma'aurata: Maganin Tsinkewar Maniyyi

Don Ma'aurata: Maganin Tsinkewar Maniyyi
Maganin Tsinkewar Maniyyi 

Sirrin yadda ake hada maganin tsinkewar ruwan maniyyi musamman ga ma'aurata 


Yau bayanin mu zai karkata ne kan yadda ake yin maganin tsinkewar ruwan maniyyi musamman ga ma'aurata dake yawan korafin rashin wadatar ruwan maniyyi da kuma tsinkewarsa. 


Ina masu fama da kowanne irin matsalar tsinkewar maniyyi ga Mace ko namiji Masu wannan matsalar baza su haihu ba har sai sun warke daga matsalar, wasu na yin amfani da maganin tsinkewar maniyyi a musulunci da kuma Maganin tsinkewar maniyyi na bature, amma dai ga wannan hanya mafi inganci da za ku yi maganin cikin sauki insha Allah. 


Idan za'a hada wannan maganin za'a samu wadannan abubuwa kamar haka;

1 Ganyen Karas 

2 Ganyen Yadiya 

3 Ganyen Da Ya'yan Turare

4 Saiwar Zaki Banza 


Yadda Ake Hada Maganin Tsinkewar Maniyyi 

A samo ganyen karas da Ganyen yadiya sai ganye da Yayan turare a hada da saiwar zaki banza a dafa da jar kanwa ya dahu yakai kamar awa daya a wuta, sannan a sauke asha kwana bakwai to ana samun waraka daga wannan matsalar ta tsinkewar ruwan maniyyi cikin sauki insha Allah.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post