Don Ma'aurata: Maganin dadewa ana jima'i

Don Ma'aurata: Maganin dadewa ana jima'i
 Maganin dadewa ana jima'i


Wanda yake bukatar yaga ya dade yana jimai da matarsa to Yayi kokari yayi wannan hadin maganin zai magance masa saurin inzali cikin karamin lokaci


Korafi yai yawa kan matsalar saurin inzali wanda galibi maza ke fama dashi. Idan har kasan baka iya yin cikakken minti biyar a lokacin saduwa da matarka yi kokari ka samu magani. Saurin inzali babbar matsala ne domin yana takaita jindadi ga namiji har da mace. 


Wanda yake bukatar yaga ya dade yana jimai da matarsa to Yayi kokari yayi wannan hadin maganin zai magance masa saurin inzali cikin karamin lokaci, amma fa idan baka da aure kar ka jarraba don wannan maganin na masu aure ne kadai.


Maganin dadewa ana jima'i 

Don hada wannan maganin na dadewa ana jima'i, ana samun wadannan abubuwan kamar haka;

1. Carrot guda 1

2. Tumatur rabi.

3. Citta danya 1/4


Za'a wanke su sai a yayyan ka kanana sannan ayi blending nasu(a markade su) sannan a zuba zuma cokali 1 a ciki a juya asha awa daya kafın a kusanci Iyali. Wannan maganin za kai mamaki kwarai dagaske tun a ranar da ka fara sha za ka samu canji kuma zaka dade kana jima’i batare da ka yi saurin inzali ba. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post