Dalilin Da Yasa Ma'aurata Ke Yin Kuka Da Sumbatun Dadi Yayin Kwanciyar Jima'i |
Abinda Ke Kawo Kukan Dadi Da Sumbatu A Lokacin Jima'i
Masana sun bayyana dalilin da yasa ma'aurata da dama ke yin kukan dadi da sumbatu a lokacin jima'i. Shi dai jima’i kusan kowa da yadda yake nuna irin yadda yake gamsuwa, wasu na nunawa a zahiri yayin da wasu kuma a zuciya dadin ke bayyana.
Wasu ma'auratan idan suna yin Jima'i basa iya hakuri sai sun yi kuwwa, wasu kuma surutai suke yi, wasu kuma nishi ne da sauransu. A Wannan rubutun na yau na tattaro muku wasu daga cikin dalilan da yasa ma'aurata ke yin sumbatu yayin Jima'i.
Dalilin Da Yasa Ma'aurata Ke Yin Kuka Da Sumbatun Dadi Yayin Kwanciyar Jima'i
-Tsananin kwadaituwa da son aiwatar da jima'in kafin wanzuwarsa, musamman lokacin wasannin motsa sha'awa yana taimakawa fita daga hayyaci.
-Ga da namiji: sanin makamar inda ya kamata ka taba a jikin mace, matsawar kasan hannunka to ko shakka babu ba wai sai kace da ita tayi maka kuka ba, lokacin da zata yi ta kuka tana sambatu ma baza ta sani ba.
-Ga diya mace: ki rinka gyara farjinki sossai ta hanyar amfani da abubuwa masu kara ni'ima, Sannan ki gano lagon mijinki,inda yafi fita daga hayyacinsa a yayin Jima'i, da kuma salon kwanciyar da yafi so.
-Tsananta wasannin jima'i kafin aiwatar da jima'in na tsawon lokaci, tabbas idan aka aiwatar da hakan, to idan aka zo aiwatar da jima'i za a samu koke koke da sambatu kala kala tsakanin ma'aurata.
-Lailaya beli (Dan Tsaka)da shiga da fitar azzakari a lokaci guda ana yi ana shafa kan nono. Mata na son hakan, wannan yana sa mace ta fita a hayyacinta har ta fara sumbatu.
-Tsotsar kan kaciyar maigidanki da hura tsakiyar tsagar fitar fitsari. Idan kika iya yin hakan za ki ji maigida yana kukan dadi.
-Shiga da fitar azzakari da sauri da karfi. Wannan yana daga cikin abinda ke rikitar da ma'aurata su ji babu wani dadi a lokacin da yakai wannan.
-Tsotsar Nonon maigida da wasa da Gashin Kirjinsa hade da kalmomi masu rikitarwa. Kafin fara Jima'i yi kokarin yiwa mijinki wannan wasan hakan yana rikitar dashi har ya ji yana sumbatu.
Wannan sune wasu daga cikin dalilin da yasa ma'aurata ke yin kukan dadi da sumbatu a lokacin kwanciyar jima’i. Sai dai a sani ba kowane namji ko mace ke yin irin wannan sumbatu da kukan dadi ba.