Alamomin rasa budurci ga 'yan mata

Alamomin rasa budurci ga 'yan mata
Alamomin rasa budurci  



Alamomin rasa budurci ga mata da abinda ya shafi farji fashewar budurci mata 


Budurci, Wannan kalmar bata barin yan mata hankalinsu ya kwanta koda mace tana da tabbacin bata taba aikata wani abu wanda zai iya rabata da budurcin nata ba. An dade ana tsorata yan mata da wannan kalmar harma wasu suna ganin raina musu hankali ake yi domin kowa da irin bayanin da zai yi akan yadda budurcin mace yake.


Kafin mu yi bayani akan alamomin rasa budurci, za mu yi bayani kan budurci. Shi dai budurci a jikin mace masana ilimin jima'i sun kasashi zuwa gida hudu kamar haka;


Alamomin rasa budurci 

1) Budurci shine fatar da take tsakiyar farjin mace wacce ta toshe kofar farjin ta, itace take fashewa kuma tana fashewa ta hanyoyi da dama wanda ya hada da saduwa da namiji ko bude kafa, hawa wani abu kamar mashin ko Keke, yin gudu da sauransu. Amma kuma dolene idan budurci ya fashe aga jini.


 2) Wasu kuma suka ce budurcin mace wani ruwa ne mai kama da na ni'ima kuma kowacce mace tana dashi yana zuwa ne a lokacin da ta fara saduwa da namiji kuma namiji zai ji wani irin dadi saboda duk jikin mace wannan ruwan yafı komai dadi amma ita kuma zafı takeji idan yana fitowa kuma ruwan farine amma akwai alamar jini a Jikinsa.


Wannan shine ruwan budurci kuma kowacce mace sau daya yake fita, to ta wannan hanyar ake ganewa mace ta taba saduwa da wani, wannan shine alamomin rasa budurci.


 3) wadannan kuma suka ce budurcin mace yar wata karamar tsokace a saman farji wanda don an saka yatsa ko azzakari baya fashewa sai dai idan mace ta haihu, abinda suke nufi shine duk abinda shiga zai yi ba fita ba ba zai iya fasa shi ba duk dadewar mace tana saduwa da namiji matukar ba haihuwa tayi ba yana nan amma daga ta haihu zai fashe kofar ta bude kuma dole sai da dabaru zai koma daidai.


4) Su kuma wannan cewa sukayi sun yarda budurcin mace yar fatace a tsakiyar farji amma saduwa baya fasa shi saboda shi kanshi saduwa da mace kala ukune: 


  • akwai wanda za'a sadu da ita tana budurwa ta balaga kuma tana so, to wannan budurcinta baya fashewa saboda sha'awarta ta motsa kuma idan mace sha'awarta ta motsa ruwa yana taruwa kuma farjinta na budewa sannan fatar budurcinta na dagawa. 
  • akwai kuma wanda za'a yi ba ta so, ma'ana da karfi za'a yi mata, to wannan shi zai iya fasawa saboda sha'awarta bata motsaba. 
  • sai kuma wanda za'a yi wa mace tana karama wannan bata balaga ba shima budurcin yana fashewa koda kuwa tanaso ko bataso. Wannan shima alamomin rasa budurci ne. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post