Alamomin Jarababbiyar Mace A Fagen Jima'i

Alamomin Jarababbiyar Mace A Fagen Jima'i
Alamomin Jarababbiyar 


Shin ko kunsan yadda ake iya gane Harijar mace a bangaren jima’i? 


Mata dai kamar maza suke a bangaren sha'awa da son jima’i, wasu matan sun fi wasu bukatar son saduwa yayin da wasu sam basu damu da jima’i ba. Akwai matan da idan za su yi shekara ba tare da sun yi Jima'i ba basa damuwa, wata macen kuma ko kwana 1 bata son ayi ba tare da an yi jimai da ita ba sai dai Idan tana cikin larura, wannan ita ce harija. 


Alamomin Harijar Mace 

Harijar mace kamar yadda wasu ke fada itace wacce bata gajiya da gamsuwa da wuri a lokacin da ake yin jima'i da ita. Irin wannan nau'in mata suna bukatar a sadu dasu kamar sau 3 ko sama da haka a kowace rana kuma a samu kamar mintuna 30 (iya saduwa) ana saduwa da ita.


Rashin samun haka a wajensu yana jefa su cikin mawuyacin hali da takura wanda yakesa wasu su fara neman wasu mazaje a waje ko su fara biyawa kansu bukata ta hanyar istimna'i, wato yin wasa da gaban su don su ji dadi.


Namijin da yake tare da irin wannan matar wanda baida karfin biya mata bukata akwai bukatar ya dinga daukan tsawon lokaci yana wasa da jikinta kafin saduwa, hakan yana taimakawa sosai wajen ganin ta samu gamsuwa da wuri da zaran ya fara saduwa da ita, sannan kuma a wasu lokuta wasan kadai yana iya biya mata bukata.


Wannan sune alamomin harijar mace a fagen Jima'i, nan gaba za mu kawo muku alamomin jarababbiyar mace, da alamomin dunkumar mace a fagen jimai.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post