Alamomi Idan Mace Tana Son Acita

Alamomi Idan Mace Tana Son Acita
 Alamomi Idan Mace Tana Son Acita


Yana daga cikin alamomin idan mace na son aci ta, kaga tana yawan kula maza musamman wanda ba muharramanta ba, mace za ta dinga yawan son hira da samarin unguwar su


Wane alamomin ne da mace ke nunawa idan tana son a ci ta? Mata da yawa suna nuna wasu alamomi idan suna cikin tsananin bukatar namiji ya sadu dasu. Musamman matan da basu da aure, suna nuna wasu alamomi dake nuna suna son aci gindin su. 


Yana daga cikin alamomin idan mace na son aci ta, kaga tana yawan kula maza musamman wanda ba muharramanta ba, mace za ta dinga yawan son hira da samarin unguwar su don hakan yana sa ta rage sha'awa dake damun ta. 


Macen dake yawon son shiga cikin matan aure tana yin hira dasu, musamman irin hirar kwanciyar aure tsakanin miji da mata. Domin zai yi wuya kaga mata sun taru guri guda basa hirar aure. Ita macen da ba tada aure kuma take son a sadu da ita za ka samu tana son yawan kasancewa cikin matan aure. 


Idan mace kaga tana tare da waya tana zaune ita kadai ba tare da yiwa kowa magana ba, yana iya kasancewa tana kallon film din batsa ne, ko kuma wasu video dake nuna wata muamula tsakanin mace da namiji. 


Alamomi idan mace na son aci ta suna da yawa, ba zai yu na kawo muku su duka ba a wannan rubutun ba, amma ina son ku sani cikin wannan alamomin da muka bayyana ba duka bane suke nuna tabbacin abinda muka fada ba. 


Yakai bawan Allah a matsayinka na mahaifi, Manzon Allah (SAW) yace idan mutumin kirki yazo neman auren ya'yan ku, ku aura mishi. Idan yarka ta isa aure yi kokarin ka aurar da ita a kan lokaci, idan kuma ba haka ba, tofa zata iya jawo muku masifa daga kai har ita a ranar kiyama. Yakamata idan kaga yarka ta balaga to kawai ka aurar da ita domin ita sha'awa bata da makari idan ba aure akai ba.


Abi mafi muni shine uba yaki aurar da 'yarsa a lokacin da ta isa aure ya barta tayi ta zama a gida wannan ba daidai bane idan karatu zatayi to sai ka kira wanda takeso ku tattauna a daura mata aure inyaso tayi ta karatun har illa masha Allah.


Amma indai kaki aurar da 'yarka alhali ta isa auren to ka cuceta ka zalunceta Allah ya bamu mata nagari, suma matan Allah ya basu maza Nagari.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post