Akwai amfani dake tattare da shafa da tsotsar nono idan miji na yiwa matarsa - Likita

Akwai amfani dake tattare da shafa da tsotsar nono idan miji na yiwa matarsa - Likita
Amfanin taba nono, shan nono, shafa nono, tsotsa nono


LIKITA ya bayyana amfanin dake tattare da miji ya rika muamula da ‘nonon matarsa’ ta hanyar shafa da tsotsa akai-aka


Damun mace namiji zai iya tsotsan nonon kowani Lokaci. Sai dai a kula yawan tsotsan nonon kan iya sa kan nono ya fara yi wa mace ciwo.


PT: Wasu hanyoyi ne ke haddasa cutar dajin dake kama nono?


Avar: Na farko dai akwai zukar taba sigari inda idan mace na zukan sigari ko kuma tana shakan hayakin sigari a dalilin zama kusa da masu zuka za ta iya kamuwa da dajin dake kama nono.


Rashin motsa jiki na iya kawo cutar domin mace kan yi kiba idan bata motsa jikinta.


Shan kwayoyin bada tazarar haihuwa ba bisa ka’ida ba na kawo cutar.


Ana Kuma iya gadon cutar musamman idan a dangin mace akwai wanda ke da irin wannan cuta.


Sannan akwai rashin haihuwa domin bincike ya nuna cewa Shayar da jariri nono na daga cikin hanyoyin kare mace daga kamuwa da daji.


PT: Maza na iya kamuwa da cutar dajin dake kama nono?


Avar: Maza na iya kamuwa da cutar sai dai cutar ya fi yawan kama mata saboda yadda nonon su yake.


PT: Wasu mata na gudun shayar da ‘ya’yan su nono saboda nonon su zai iya fadi. Shin da gaske hakan na faruwa.


Avar: Shayar da jariri nono ba shine ke sa nono fadi ba amma daukan ciki na sawa.


A dalilin haka yake da mahimmanci da mata su rika motsa jikinsu yayin da suke da ciki domin guje wa matsalar faduwar nono.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post