Daga Malamai
Addu'ar Neman Kariya Daga Makirci
Monday, February 26, 2024
0
![]() |
Addu'ar Neman Kariya Daga Makirci |
Addu'ar neman kariya daga makircin da aka yiwa mutum acikin abinci ko abun sha ko guba.
An karbo daga Usman Ibn Affan RA yace, Manzon Allah SAW yace, "duk mutumin da ya karanta wannan addu'ar sau uku da safe da kuma lokacin da zai kwanta to babu abinda zai cutar dashi Insha Allahu, koda guba ce ko makircin makiya ko kuma sihiri. Ga addu'ar kamar haka:
بِسْمِ اللَّهِ الَّذِي لَا يَضُرُ مَعَ اسْمِهِ شَيْء فِي الْأَرْضِ وَلَا فِي السَّمَاءِ وَهُوَ السَّمِيعُ الْعَلِيمُ"
"Bismillahil ladhi la yadurru ma'asmihi shai'un fil ardi wala fissama'i wa huwas sami'ul alim". (X3)
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment